fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Nataaha Akpoti

Ba dan Allah aya yi zaben Gaskiya a Edo ba, tsoron Amurka da Ingila ne>>Akpoti

Ba dan Allah aya yi zaben Gaskiya a Edo ba, tsoron Amurka da Ingila ne>>Akpoti

Siyasa
'Yar takarar gwamna a jihar Kogi a zaben Nuwamba na shekarar 2019, karkashin jam'iyyar SDP, Natasha Akpoti ta bayyana cewa ba dan Allah aka yi zaben gaskiya a jihar Edo ba saboda tsoron kada kasashen Amurka da Ingila su kakabawa 'yan siyasa takunkumin hana shiga kasashensu ne yasa suka nutsu.   Tace sakawa 'yan siyasar jihohin Kogi da Bayelsa Takunkumin haka shiga Amurka ne ya tsoratar da 'yan siyasa a jihar Edo suka natsu ba su yi magudi ba. Ta bayyana cewa hakanan barazanar da kasar Ingila ta yi na saka duk dan siyasar da ya aikata ba daidai ba zaben Edon cikin wanda zata hana shiga kasarta da kuma dakatar da su daga amfani da kadarorinsu dake kasar ya taimaka sosai wajan yin zabe me kyau a Edo.   Ta kuma jinjinawa hukumar zabe ta kasa me zaman kanta kan yada...