fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: nazir ahmad

Bikin Sallah:Nazir Ahmad, Sarkin Waka da Yaransa

Bikin Sallah:Nazir Ahmad, Sarkin Waka da Yaransa

Nishaɗi
Tauraron Mawakin Hausa kuma Jarumi, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wadannan hotunan inda yayi shagalin Sallah tare da Iayalai da Masoyansa.   Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda yawa Masoyansa gaisuwar Sallah. https://www.instagram.com/p/CDTMQuJpz8R/?igshid=birdsgkocuor https://www.instagram.com/p/CDUZr0FJmET/?igshid=bezjr98kk0k0

Hoton Nazir Ahmad da Gwamna Ganduje wanda aka rika cewa Nazir din yafi gwamnan yin shiga me kyau, wai wanda be sani bama sai yace Nazir dinne gwamnan

Uncategorized
Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad (sarkin) waka kenan tare da Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a wannan hoton nasu daya dauki hankulan mutane sosai, wasu sun rika fadin cewa Nazir din yafi gwamnan yin shiga me kyau a wannan hoton. Wani ma cewa yayi idan mutum be sani ba yaga wannan hoton ai saiyace Nazir dinne gwamnan.