fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Nazir Sarkin Waka

Nazir Sarkin Waka ya bada hakuri bayan kuskuren Rubuta Good maimakon God akan ta’aziyyar Mahaifin Ali Nuhu

Nazir Sarkin Waka ya bada hakuri bayan kuskuren Rubuta Good maimakon God akan ta’aziyyar Mahaifin Ali Nuhu

Nishaɗi
A jiyane dai muka kawo muku labarin rasuwar mahaifin tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu Sarki.   Abokan aikin Ali da dama sun hau shafukansu na sada zumunta inda suka tayashi Alhinin rashin da yayi. Hafsat Idris na daya daga cikin wamda suka saka dakon Rasuwar Mahaifin Ali Nuhu, kuma Nazir Sarkin Waka ya rubuta a kasan sakon na Hafsat cewa " Ow Good Allah ya bashi hakurin rashi"   https://www.instagram.com/p/CBOfPf4JKId/?igshid=qhjb305lo6o8 Saidai daga baya ya bayyana cewa a masa Afuwa, God yaso ya Rubuta ba good ba, kuskuren Rubutune.
BIDIYO: Nazir Sarkin waka ya aike da wani sako ga matasa masu cin zarafin manya a shafukan sada zumunta

BIDIYO: Nazir Sarkin waka ya aike da wani sako ga matasa masu cin zarafin manya a shafukan sada zumunta

Siyasa
Shahrarran mawakin hausa Nazir Sarkin waka yayi kira da hadin kai ga matasan wannan zamani wajan hada murya waje daya dan naimawa kai mafuta. https://twitter.com/real_sarkinwaka/status/1267305520823754754?s=20   https://www.instagram.com/tv/CA39EHgpE3D/?igshid=1sjjfzjzk1iw9 A cikin bidiyon yayi jawabi mai sosa rai tare da bada shawarar matasa su tashi tsaye wajan ganin sun hada kansu.   Yayi maganane akan cin zarafin manyan Arewa da wasu ke yi a shafukan sada zumunta ta hanyar tunzurawar 'yan kudu.