fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: NBS

Jihohin Najeriya uku da suka fi fama da matsalar rashin aikin yi>>Hukumar NBS

Jihohin Najeriya uku da suka fi fama da matsalar rashin aikin yi>>Hukumar NBS

Siyasa
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana jihohi uku a kasar nan da ke fama da matsalar rashin aikin yi a cikin zango na hudu na shekarar 2020. A ranar Litinin ne NBS ta fitar da rahoton rashin aikin yi a Nijeriya, inda ‘yan Nijeriya miliyan 23.2 ba su da aikin yi kamar yadda yake a zango na hudu na shekarar bara. Alkaluman sun koma kashi 33.3 na yawan marasa aikin yi a kasar. Jihohi uku da ke fama da matsalar rashin aikin yi sune Imo, Adamawa da Kuros Riba. A cewar rahoton NBS, Imo ce kan gaba wajen yawan masu fama da rashin aikin yi a kasar nan. Jihar tana da adadin shekarun mutane masu iya aiki 3,739,211 wanda daga ciki 1,102,525 ba su da aikin yi. Wannan ya nuna kashi 56.64 na rashin aikin yi. A matsayi na biyu shine jihar Adamawa, mai yawan mutan...
Najeriya ta fita daga matsin tattalin arziki>>NBS

Najeriya ta fita daga matsin tattalin arziki>>NBS

Kasuwanci
Hukumar Kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa Najeriya ta fita daga matsin tattalin arziki a watanni 4 na karshen shekarar 2020.   Alkaluman da hukumar ta fitar sun bayyana cewa tattalin arziki Najeriya ya samu habaka da kaso 0.11 cikin 100.   Saidai a gaba dayan shekarar 2020 kuma, Tattalin arzikin ya samu karaya da Kaso 1.92 cikin 100.   “Nigeria’s Gross Domestic Product grew by 0.11 per cent (year-on-year) in real terms in the fourth quarter of 2020, representing the first positive quarterly growth in the last three quarters.   “Though weak, the positive growth reflects the gradual return of economic activities following the easing of restricted movements and limited local and international commercial activities in the preceding quarters. ...
An samu karuwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya>>NBS

An samu karuwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya>>NBS

Kasuwanci
Hukumar Kididdiga ta Najeriya,  NBS ta bayyana cewa an samu hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya a watan Octoba da ya gabata.   Hakan na kunshene a cikin sanarwar da hukukar ta fitar a yau, Litinin. Yawan hauhawar farashin kayyakin ya kai kaso 14 a watan da ya gabata.   Wanda hakan ke nuna banbancin kaso 0.53 idan aka kwatanta da na watan Satumba me kaso 13.71. “The urban inflation rate increased by 14.81 per cent (year-on-year) in October 2020 from 14.31 per cent recorded in September 2020, while the rural inflation rate increased by 13.68 per cent in October 2020 from 13.14 per cent in September 2020,” the report reads. Core inflation, which excludes the prices of volatile agricultural produce, stood at 11.14 percent in October 2020, up by 0.56 per cent ...
Talauci ya karu a Najeriya>>NBS

Talauci ya karu a Najeriya>>NBS

Uncategorized
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa akwai alamar iyalai da yawa sun fada kasa da layin Talauci na Duniya saboda rasa ayyuka da mutane suka yi dalilin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.   A rahoton da ta fitar jiya wanda yayi duba kan illar da cutar Coronavirus/COVID-19 ta samar a watan Satumba, NBS ta bayyana cewa yawan kayan da mutane ke saye sun ragu matuka.   Ta bayyana cewa, an samu raguwa da kaso 79 musamman a tsakanin mutane masu aiki wanda hakan ya jefa karin iyalai cikin talauci. “Individuals from across the consumption distribution have been affected by the crisis but the reduction in the share of people working was largest for the poorest consumption quintile.   “Among working-age individuals in households in the lowest consumptio...
‘Yan Najeriya na cin bashi dan siyen Abinci, kaso 68 na gidaje na cikin wahala>>NBS

‘Yan Najeriya na cin bashi dan siyen Abinci, kaso 68 na gidaje na cikin wahala>>NBS

Siyasa
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa 'ya  Najeriya da dama na fama da karancin Abinci inda da yawa ke cin bashi da siyen Abincin.   Ta kuma kara da cewa kaso 68 cikin 100 na gidajen Najeriya na cikin wahala, hakan na kunshene a cikin bayanin tattalin arzikin kasa da NBS din ta fitar na watan Augusta. An yi binciken ne kan irin illar da cutar Coronavirus/COVID-19 tawa tattakin arzikin Najeriya.  Rahoton yace gida 1 cikin 4 na 'yan Najeriya na fama da bashi kamin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.   Sannan bayan zuwanta, kaso 1 cikin 3 sun ci bashi. Bashin kuma yawanci daga 'yan uwa da abokan arzikine inda wanda akawa tambaya suka bayyana cewa sun kasa samun bashin gwamnati ko na banki.   “About one in four households were already indebted pri...
Wasu jihohin Najeriya na fama da matsananciyar matsalar Abinci>>NBS

Wasu jihohin Najeriya na fama da matsananciyar matsalar Abinci>>NBS

Uncategorized
Rahoton hukumar gididdiga ta kasa, NBS ya bayyana cewa jihohin Kano, Rivers, Lagos da babban birnin tarayya, Abuja na fama da matsanan ciyar matsalar Abinci.   Rahoton na kunshene a cikin Rahotan watanni 3 da suka gabata na shekararnan kamar yanada NBS din ta fitar. Tace matsalar ta fi kamari a jihar Rivers inda mutane kaso sama da 70 suka yi korafin cewa basa iya cin abinci sau 3 a rana tunda zuwan Annobar cutar Coronavirus/COVID-19.   Hakanan a Abujama an samu raguwar aiki da kaso 14 cikin 100 inda masu zuwa aikin ma ba kowa ke samun kudin shiga yanda ya kamata ba.   Wasu iyalai da dama sun koma cin bashi, kamar yanda sanarwar ta fada.