
Coronavirus/COVID-19 ta kashe mutum 1 a Kano, 2 a Abuja
NCDC tace yawan wanda suka kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya sun kai 749 a awanni 24 da suka gabata.
Hakanan karin mutane 3 sun Rasu sandiyyar Cutar, 2 daga Abuja, sai 1 daga Kano wanda ya kawo jimullar yawan wanda suka Mutu din 1,267.