Friday, May 29
Shadow

Tag: NCDC

Bayan samun karin mutum 182 wanda suka harbu da cutar coronavirus yanzu Najeriya nada adadin mutum 8,9 15 masu fama da cutar

Bayan samun karin mutum 182 wanda suka harbu da cutar coronavirus yanzu Najeriya nada adadin mutum 8,9 15 masu fama da cutar

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar Cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar Kara samu sabbin masu dauke da cutar corona virus a Najeriya 182.   An samu karinne a jahohi 15 dake fadin kasar Lagos-111 FCT-16 Akwa Ibom-10 Oyo-8 Kaduna-6 Delta-6 Rivers-5 Ogun-4 Ebonyi-4 Kano-3 Plateau-2 Gombe-2 Kebbi-1 Kwara-2 Bauchi-1 Borno-1.   https://twitter.com/NCDCgov/status/1266133977011806210?s=20 Baya ga haka an salami mutum 2592.
An samu karin mutum 276 masu dauke da cutar coronavirus/covid19 jihar Kaduna 19 Kano 4 legas 161

An samu karin mutum 276 masu dauke da cutar coronavirus/covid19 jihar Kaduna 19 Kano 4 legas 161

Kiwon Lafiya
Cibiyar Dakile yaduwar cututtuka ta fidda sanarwar Kara samu sabbin masu dauke da cutar coronavirus da ya Kai 276.   Lagos-161 Rivers-36 Edo-27 Kaduna-19 Nasarawa-10 Oyo-6 Kano-4 Delta-3 Ebonyi-3 Gombe-2 Ogun-1 Ondo-1 Borno-1 Abia-1 Bauchi-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1265410061825957889?s=20 Yazuwa yanzu an sallami mutum 2385.
An samu karin mutum 245 masu cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya jihar legas nada 131 jigawa nada 16

An samu karin mutum 245 masu cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya jihar legas nada 131 jigawa nada 16

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka a Najeriya ta fidda sanarwar Kara samun sabbin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya da ya Kai 245. Ga jerin jahohin da aka samu karin. 131-Lagos 16-Jigawa 13-Ogun 12-Borno 9-Kaduna 9-Oyo 9-Rivers 9-Ebonyi 8-Kano 7-Kwara 5-Katsina 3-Akwa Ibom 3-Sokoto 2-Bauchi 2-Yobe 1-Anambra 1-Gombe 1-Niger 1-Ondo 1-Plateau 1-FCT 1-Bayelsa. https://twitter.com/NCDCgov/status/1263961591344758785?s=20 Ya zuwa yanzu adadin masu cutar ya kai 7,261.
NCDC ta samu gagarumar nasara a yaki da Coronavirus/COVID-19 inda zata fara kera abin gwajin Cutar

NCDC ta samu gagarumar nasara a yaki da Coronavirus/COVID-19 inda zata fara kera abin gwajin Cutar

Kiwon Lafiya
Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC a takaice ta bayyana cewa ta samu gagarumar nasara a yakin da take da cutar Coronavirus/COVID-19. Inda tace a yanzu ta samar da wani makamashi na musamman wanda zai bata damar samar da abin gwajin cutar Coronavirus cikin sauki yanda hakan zai bada damar awa mutane da yawa gwaji a Najeriya.   An yi gwajinne a a dakin gwaji na kasa, NABDA dake babban birnin tarayya, Abuja a jiya, Alhamis.   Shugaban hukumar kwararrun masu gwaji na kasa, Farfesa Alex Akpan ne ya shaidawa kamfanin dillancin Labaran Najeriya haka.   Yace wannan nasara da suka yi zata basu damar samar da abin gwaji a Najeriya cikin farashi me sauki wanda zai taimakawa Najeriyar dama wasu sauran kasashen Africa.
NCDC ta mana Rinton Yawan masu cutar Coronavirus/COVID-19>>Jihar Zamfara

NCDC ta mana Rinton Yawan masu cutar Coronavirus/COVID-19>>Jihar Zamfara

Kiwon Lafiya
Jihar Zamfara ta bayyana cewa hukumar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC ta musu rinton yawan masu cutar Coronavirus/COVID-19.   Kamishinan Lafiya na jihar,Yahaya Kanoma ne ya bayyana haka a yayin ganawar da yayi da kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN inda yace sanarwar da NCDC ta fitar na masu cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya ta kara musu mutum 8.   Yace an ce suna da sabbin mutane 10 da suka kamu da cutar bayan sun san cewa su mutum2 kawai garesu.   Yace sun tuntunbi NCDC akan wannan batu kuma babu wani cikakken bayani da ta iya basu amma dan haka suka bukaci ta basu hakuri a hukumance ta kuma janye wancan sanarwa inda ta tabbatar mush da za'a yi hakan.   Ya kara da cewa suna ta kokarin samar da cibiyar gwaji a jihar yanda zasu s
Mutum 1 kawai Jihar Kogi tawa gwajin Coronavirus/COVID-19>>NCDC

Mutum 1 kawai Jihar Kogi tawa gwajin Coronavirus/COVID-19>>NCDC

Kiwon Lafiya
  Hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta bayyana cewa jihar Kogi mutum 1 kawai tawa gwajin cutar Coronavirus.   Hakan ya bayyana ne a rahoton jiya,Litinin da NCDC din ta fitar yau, Talata wanda ya bayyana cewa jihohin Cross-River da Kogi ne basu yi gwajin cutar Coronavirus sosai ba a Najeriya.   Yace a Cross-River mutane 7 ne kawai akawa gwaji sannan a Kogi mutum 1 ne kawai.   Jihohi 34 da babban birnin tarayya duka cutar ta Coronavirus/COVID-19 ta shiga amma banda jihohin 2.   Ya zuwa yanzu dai an wan mutane 36,899 gwajin cutar a Najeriya inda aka samu mutane 6, 175 da ita yayin da ta kashe 191 aka sallami 1,644.   Jami'an NCDC sun je jihar Kogi amma ba'a daidaita ba inda jihar tace tserewa suka yi yayin da ta ce s...
An samu karin mutum 176 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 95 sai Oyo keda 31

An samu karin mutum 176 masu corona a Najeriya inda jihar legas keda 95 sai Oyo keda 31

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta fidda sanarwar kara samun sabbin masu dauke da cutar corona a fadin kasar, yanzu adadin masu cutar ya kai 5621.   95-Lagos 31-Oyo 11-FCT 8-Niger 8-Borno 6-Jigawa 4-Kaduna 3-Anambra 2-Edo 2-Rivers 2-Nasarawa 2-Bauchi 1-Benue 1-Zamfara. https://twitter.com/NCDCgov/status/1261792657417940993?s=20   An sallami mutum 1472 inda mutum 176 suka mutu.
Jihar Flato ta zargi NCDC da mata rinton yawan mutanen da suka kamu da Coronavirus/COVID-19

Jihar Flato ta zargi NCDC da mata rinton yawan mutanen da suka kamu da Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Jihar Filato ta zargin hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC da kara mata yawan masu Coronavirus/COVID-19 a yau Juma'a.   Jihar tace a yau Juma'a mutum 1 ne kawar ya karu akan masu Coronavirus/COVID-19 da suke dasu a jihar amma sai gashi hukumar NCDC din sun saka musu mutum biyar.   Ta kara da cewa sauran mutum 4 din maimaicine NCDC ta yi amma ta sanar da hukumar dan a gyara, kamar yanda kwamishinan lafiya na jihar, Dr. Nimkong Lar ya bayyanawa manema labarai.
Muma idan NCDC ko kuma kwamitin shugaban kasa na yaki da Coronavirus/COVID-19 zasu shigo mana jiha sai mun killace su kuma sai an musu gwajin Coronavirus/COVID-19>>Jihar Cross River

Muma idan NCDC ko kuma kwamitin shugaban kasa na yaki da Coronavirus/COVID-19 zasu shigo mana jiha sai mun killace su kuma sai an musu gwajin Coronavirus/COVID-19>>Jihar Cross River

Siyasa
Jihar Cross-River wadda tana daya daga cikin jihohi 2 a Najeriya da har yanzu cutar Coronavirus/COVID-19 bata shiga ta jaddada matsayinta na cewa idan kwamitin shugaban kasa na yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 ko kuma jami'an hukumar NCDC zasu shiga jihar ta to kamin su fara aiki sai an killacesu.   Kwamishiniyar Lafiya kuma shugabar kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 ta jihar, Dr. Betta Edu ce ta bayyana haka ga Guardian a hirar da suka yi da ita.   Ta bayyana cewa ba wai basa son zuwan hukumomin bane amma suna cewa ne idan suka z dolene sai sun bi dokar da aka gindaya.   Ta kara da cewa, akwai kuma zuwan wasu motoci 5 cike da Almajirai da gawa 1 wanda suka fito daga Kano.   Tace sun hanasu shiga jiharsu, sun mayar dasu inda suka ...
Sai mun kai shekarar 2021 kamin mu dawo daidai>>NCDC

Sai mun kai shekarar 2021 kamin mu dawo daidai>>NCDC

Kiwon Lafiya
Shugaban hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC, Chikwe Ihekweazu ya bayyana cewakamin Najeriya ta dawo daidai yanda take sai nan da shekarar 2021 akalla.   Ya bayyana hakane a wata ganawa da Fasto Paju Oyemade ya shirya a karshen mako.   Yace illar da cutar Coronavirus/COVID-19 take ba a Najeriyane kadai ba duka Duniya ne kuma a kalla dai kamin a dawo a ci gaba da yanda aka saba nan da shekarar 2021 a kalla, yace dolene mu koyi rayuwa yayin da cutar take tare damu.   Yace yana fatan al'adar da cutar ta kawo mana ta dore watau wanke hannu akai-akai wanda yace hakan bawai daga cutar Coronavirus kawai zai kare mutum ba harma daga wasu cututtuka na daban.   Ya kuma ce abinda suke fuskantar Kalubale akanshi shine hana taron jama'a wanda a wa...