
Covid-19: An samu sabbin mutum 964 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya
Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 964 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 121,566 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
https://twitter.com/NCDCgov/status/1353472148027953160?s=20
Baya ga haka an sallami mutum 97,228 a kasar baki daya.