fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: NCFront

Yanzu-Yanzu: DSS sun gayyaci Ghali Na’abba bayan da ya caccaki shugaba Buhari kan tsaro

Yanzu-Yanzu: DSS sun gayyaci Ghali Na’abba bayan da ya caccaki shugaba Buhari kan tsaro

Siyasa
Rahotannin dake fitowa da Dumi-Dumi na sun bayyana cewa hukumar 'yansandan farin kaya ta gayyaci Ghali Umar Na'abba bayan da ya caccaki gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari akan gazawar rashim tsaro.   Ghali wanda yana daya daga cikin wamda suka kafa kungiyar NCFront dake kokarin ganin ta cire Najeriya daga halin kaka nikayi da take ciki yayi hira da Channelstv.  Hutudole ya ruwaito muku cewa Ghali a hirar yace gwamnatin shugaba Buhari ta gaza akan harkar tsaro. Da yake tabbatar da gayyatar DSS din, me magana da yawun NCFront, Tanko Yunusa yace an aikewa Ghali Na'abba takardar gayyatar ne a jiya, Juma'a. Hutudole ya samo muku cewa tsohon kakakin majalisar wakilan zai amsa gayyatar ne da misalin karfe 12 na ranar Litinin me zuwa.   NCFront ta bukaci membobin...