fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: NEDC

Zargin da akewa hukumar kula da yankin Arewa Maso Gabas na batan Biliyan 100, Siyasace kawai>>NEDA

Zargin da akewa hukumar kula da yankin Arewa Maso Gabas na batan Biliyan 100, Siyasace kawai>>NEDA

Siyasa
Wata kungiyar dake kula da ci gaban Yankin Arewa maso gabas, NEDA ta bayyana zargin da majalisa kewa ma'aikatar kula da yankin, NEDC cewa siyasa ce kawai.   Shugaban kungiyar, Kabiru Duhu ya bayyana cewa kudirin da shugaban marasa Rinjaye, Ndudi Elumelu ya gabatar cin fuskane ga Arewa da kuma yankin na Arewa maso gabas. Yace ita wannan ma'aikata shekararta 1 da kafuwa kuma mutanen yankin na ganin irin amfanin da take musu. Yace kamata yayi majalisar ta mayar da hankali wajan binciken NDDC ba su ba.   Yacs abinda ya bashu mamaki shine yanda 'yan majalisa daga yankin basu tashi sun kare wannan hukuma ba yayin da ake mata wannan zargi.