fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Newcastle

Kungiyar Liverpool ta kara barar da maki bayan Newcastle ta rike ta sun tashi wasa babu ci (0-0)

Kungiyar Liverpool ta kara barar da maki bayan Newcastle ta rike ta sun tashi wasa babu ci (0-0)

Wasanni
Kungiyar zakarun gasar Premier League tana cikin rikici a wannan kakar bayan manyan yan wasan ta sun samu raunika musamman ta bangaren baya, amma jkya daya daga cikin mashahuran yan wasanata ya dawo kan aiki wato Thiago Alcantara. Kuma duk da kasancewar shi a tawagar ta kasa doke kungiyar Newcastle a daren jiya, wanda hakan yasa ta kara barar da maki amma har yanzu itace a saman teburin gasar yayin data wuce Manchester United da maki uku. Liverpool takai hare hare har sau 11 a wasan wanda a cikin su guda 4 ne hari masu kyau amma duk da haka ta kasa zira kwallo, kuma wannan wasan ya biyo baya ne bayan da kungiyar ta raba maki da West Brom a wasanta daya gabata. Majana kungiyar Liverpool Jurgen klopp ya bayyana cewa sun samu damar cin kwallo a wasan amma sai dai basu yi amfani da wa...