
Neymar ya rungumi Messi cikin hawaye bayan Brazil tasha kashi a wasan karshe na gasar Copa America
Neymar ya taya Lionel Messi murna bayan Brazil tasha kashi a hannun Argentina a wasan karshe na gasar Copa America a ranar sati.
Neymar ya kasance tsohon abokin aikin Messi a Barcelona kuma har yanzu abokai ne su, yayin daya zubar da hawaye saboda rashin nasarar da suka yi kuma ya rungumi Messi da sauran kwalla a fuskarsa.
Kafin daga bisani suka zauna tare suka tattauna a filin wasan. Neymar ya sha gwagwarmaya da yan wasan baya na Argentina a wasan inda shi kuma Messi ya lashe kofi karo na farko da Argentina.
Teary-eyed Neymar embraces Messi after Copa America final defeat
Neymar found Lionel Messi moments after Brazil's 1-0 defeat in the Copa America final on Saturday night and gave the Argentina forward a congratulatory hug.
The former Barcelona team-mates remain great fri...