
An samu karin mutum 241 wanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta fitar da sanarwar sake samun karin mutum 241 wanda suka harbu da cutar coronavirus.
A sanarwar da cibiyar ta fitar a shafin ta na kafar sada zumunta ta bayyana cewa bayan samun karin mutum 241 yanzu adadin masu cutar sun kai 10,819.
Ga jaddawalin jahohin da aka samu karin.
Lagos-142 Oyo-15 FCT-13 Kano-12 Edo-11 Delta-10 Kaduna -9 Rivers-9 Borno-8 Jigawa-4 Gombe-3 Plateau-3 Osun-1 Bauchi-1.
https://twitter.com/NCDCgov/status/1267951073093959681?s=20
Yanzu an sallami karin mutum 3239, baya ga haka an samu rahoton mutuwar mutum 314.