fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Nigeria Ghana

Shugaban Majalisar Wakilai na Najeriya ya tattauna da takwaran sa na kasar Ghana don shawo kan matsalar cin zarafin ‘yan Najeriya

Shugaban Majalisar Wakilai na Najeriya ya tattauna da takwaran sa na kasar Ghana don shawo kan matsalar cin zarafin ‘yan Najeriya

Tsaro
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya  Gbajabiamila, ya ce yana da kwarin gwiwa cewa Najeriya da Ghana za su cimma matsaya ta yarda da juna game da takaddamar da ya barke da 'yan kasuwar Najetiya a makonni baya. Shugaban Majalisar Femi Gbajabiamila tare da takwaransa na Ghana, Farfesa Mike Oquaye, PhD sun jagoranci taron Kwamitin bangarori biyu da nufin warware matsalolin da ke tsakanin kasashen biyu a zauren Majalisar Dokokin Ghana da ke Accra a ranar Laraba 09/02/2020. Idan zaku iya tunawa kasar Ghana ta kulle shagunan 'yan Najeriya kimanin 250 dake kasuwanci a kasar, lamari da ya kai ga mutuwar wani. Haka zalika a wata ganawa da.Shugaban majalisar wakilan Najeriya yayi da shugaban 'yan kasuwar Najeriya a Ghana Cif Chukwuemeka Levi Nnaji ya sanar da shugaban majalis...