fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Nijar Madagaska

Kasar Nijar  ta amshi tallafin maganin cutar corona daga kasar Madagaska

Kasar Nijar ta amshi tallafin maganin cutar corona daga kasar Madagaska

Kiwon Lafiya
Gwamnatin Nijar ta karbi a wannan Talata maganin cutar Corona na gargajiya wanda gwamnatin kasar Madagaska ta tallafa Nijar din da shi kyauta domin yakar cutar ta Covid 19 a kasar ta Nijar.  Kamfanin Dillancin Labaran Faransa na AFP ya ruwaito Ismagail Annar daraktan ofishin ministan kiwon lafiya na cewa za su yi amfani da maganin ne mai suna Covid-Organics wanda kasar madagaska din ce ta samar da shi da kanta, a kan mutane 900, wato 300 daga cikin wadanda ke dauke da kwayoyin cutar da kuma kan wasu mutanen 600 a matsayin rigakafi.   Nijar dai na a matsayin kasa ta uku bayan Guinea Bissau da kuma Equatorial Guinea da ta samu tallafin maganin na Covid Organics daga kasar ta Madagaska. Sai dai Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce babu wani gwajin kimiyya da aka gudanar a kan ingancin wan...