
Mun bude iyakokin Najeriya kamar yanda gwamnati ta yi Umarni>>NIS
Hukumar kula da shige da fici ta kasa, NIS ta bayyana cewa, ta bi umarnin da gwamnatin tarayya ta bata na bude iyakokin Najeriya.
Kakakin hukumar, Sunday James ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ga manema labarai a yau, Juma'a.
Yace bisa Umarnin gwamnatin tarayya an bude wadannan iyakokin Najeriya ya kamar haka: Seme, Illela, Maigatari, Mafum.
“In compliance with the directive of the Federal Government, the following four land borders have been re-opened,” the statement said.
It listed the borders as Seme in South-West, Illela in the North-West, Maigatari in the North-West and North-East and Mfum, South-South respectively.