Jul232017 by hutudoleNo Comments Albasa nada yaji, sai da kare fuska Uncategorized Wannan wata baiwar Allah ce ke yankan albasa, sabida tsoron kada tayi hawaye, ta saka hular kariya irin ta masu yin walda.