
Me kudi ko a ta 2 zai aureni zan yadda amma bani ba talaka>>Tauraruwar Fim
Wata Tauraruwar fina-finan Nollywood, Ruth Eze ta bayyana cewa me kudi koda a matsayin mata ta 2 zata aureshi amma ba ita ba talaka.
Ta bayyana hakane a wata ganawa da ta yi da Inside Nollywood inda tace mahaifiyarta na matsa mata akan saidai ta fito da miji ta yi aure.
Tace maganar gaskiya soyayya bata tafiya daidai idan babu kudi dan haka tana son namiji dogo baki me yawa murmushi kuma me kudi sosai.
“My mother is on my neck to get married, but I can’t afford to marry a poor man, truth be told. So, I have been calming my mum down. I told her if I don’t look well and rush into marriage, I might rush out before she knows it.
“For now, I’m here waiting for true love and without money, love can’t be true and sweet. I also don’t mind being a...