fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Noma

Gwamnatin tarayya zata ciyo bashin Dala Biliyan 1.2 dan Inganta harkar Noma

Gwamnatin tarayya zata ciyo bashin Dala Biliyan 1.2 dan Inganta harkar Noma

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta shirya tsaf dan Aro kudi daga Banki Dutch da na kasar Brazil dan inganta harkar noma.   Me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar Noma na musamman, Andrew Kwasari ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai a jiya, Laraba.   Yace wannan na karkashin tsarin gwamnati na harkar Noma wanda a kowace karamar hukuma zaa samar da Ofishin da zai rika kula da harkar Noman kuma 'yan kasuwane zasu kula da wadannan cibiyoyi.   Yace kuma 'yan kasuwar ne dai za'a baiwa bashin da za'a ciyo kuma sune zasu biyashi.
Najeriya Ta shigo da Alkama Ta Kimanin Naira Tiriliyan 2.2 Cikin Shekaru 4>>Ministan Noma

Najeriya Ta shigo da Alkama Ta Kimanin Naira Tiriliyan 2.2 Cikin Shekaru 4>>Ministan Noma

Kasuwanci
Najeriya ta shigo da alkama na Naira tiriliyan 2.2 a cikin shekaru hudu wanda gwamnati ta yi, Ministan Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono ya bayyana. Nanono, wanda ya bayyana hakan a matsayin babban bako a lokacin bikin ranar manoman alkama a Kano, ya damu da karancin noman alkama a Najeriya duk da yawan bukatarta. Ya bukaci gwamnonin jihohi da sauran masu ruwa da tsaki a harkar noman alkama da su saka jari a ayyukan noman rani ta yadda za a mayar da noman alkama abin birgewa da kuma gasa kamar na shinkafa. Kungiyar Masu Hada Fulawa ta Najeriya (FMAN) a wajen taron ta ce ta fara shirin fitar da wani shiri don karfafawa manoman alkama 800 a Jihohin Kano, Jigawa da Kebbi. Tsarin zai hada da rancen bada tallafi da horo kan dabarun noman zamani ga manoma da nufin bunkasa abi...
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar matasa Dubu 30 aikin Noma

Gwamnatin tarayya ta amince da daukar matasa Dubu 30 aikin Noma

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta amincewa hukumar kula da ayyukan Noma da raya kasa ta NALDA daukar matasan da suka kammala karatun jami'a aikin gwajin kasar Noma da sauran ayyukan hukumar.   Babban sakataren ma'aikatar, Paul Ikonne ne ya bayyana haka a ganawar da yayi da manema labarai a Abuja.   Yace matasan da za'a dauka aiki za'a basu horo ne kan yanda zasu rika yin gwajin kasar noma da kuma sauran ayyukan tallafawa manoma.   Ya bayyana cewa, sun fahimci Manoma da dama basu san yanda zasu yi amfani da kasar noman ba yadda ya dace ta yanda zasu samu yabanya me kyau, shiyasa aka fito da wannan tsari. “We cannot achieve food security without understanding our soil, without getting our farmers to know what the soil requires. Based on that, Mr President has direc...
Gwamnatin Tarayya Ta Dauki Sabon Salo Don Inganta Noma

Gwamnatin Tarayya Ta Dauki Sabon Salo Don Inganta Noma

Uncategorized
Gwamnatin tarayya ta yi amfani da ingantaccen hanyoyin amfani da magungunan kwari ta hanya mai inganci don adana kayan gona domin bunkasa noman kayan gonan a kasar. Sakataren din-din-din na Ma’aikatar Kimiyya da Fasaha, Mista Edet Sunday Akpan, shi ne ya bayyana hakan a wajen taron wayar da kan mutane kan ingantaccen maganin kwari don inganta wadatar abinci a Najeriya a Suleja, Jihar Neja, jiya. Sakataren din-din-din, wanda Daraktan, Kiwon Lafiya da Kula da Lafiyar Jiki a ma’aikatar, Mista David Erabhahimen ya wakilta, ya ci gaba da cewa, nauyi ne da ya rataya a wuyan gwamnati ta wayar da kan manoma kan yin amfani da magungunan kashe kwari yadda ya dace don bunkasa ayyukan gona hana mace-macen mutane da kayan gona. Ya ce ma’aikatar na yin wayar da kan ne tare da hadi...
Tsadar Abinci zata ci gaba nan da zuwa wasu watanni>>Manoman Najeriya

Tsadar Abinci zata ci gaba nan da zuwa wasu watanni>>Manoman Najeriya

Siyasa, Uncategorized
Manoman Najeriya sunnyi gargadin cewa tsadar Abinci zata ci gaba da wakana nan da wasu watanni masu zuwa.   Sun bayyana cewa hakan ya samo Asaline daga zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 da kuma matsalar tsaro da ake fama dasu da suka shafi harkar noma.   Sunce samar da abincin da ake ya ragu matuka kuma hakan ya kawo tsadar abinci. Manoman sun yi maganane a karkashin kungiyarsu ta AFSN, kamar yanda Hutu ya samo muku daga Punch.   Shugaban AFAN, Kabir Ibrahim ya bayyanawa majiyar tamu haka inda yace cutar Coronavirus/COVID-19 duk Duniya ne amma a Najeriya lamarin ya kara kazancewane saboda matsalar tsaro.   Yace idan dai ba samar da tsaro aka yi ba ta yanda manoma zasu iyayin noman rani to akwai matsala. “It is normal to have escalating pric...
Gwamnatin tarayya zata dawo da kadada 300 dan Samarwa da matasa 400 aiki

Gwamnatin tarayya zata dawo da kadada 300 dan Samarwa da matasa 400 aiki

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta sanar da aniyarta ta dawo da filayen noma, Kadada 300 a jihar Gombe. Ta bayyana hakane a jiya Lahadi.   Ta bayyana hakane ta bakin NALDA, hukumar dake kula da filayen Noma inda tace shirin na kokarin daukar matasa 400 aiki.   Shugaban ma'aikatar, Paul Ikonne ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar jiya a Abuja inda yace suna hada kai da gwamnati dan samar da aikin a garin dadin Kowa dake Gombe. “NALDA wants to partner farmers in Gombe State to achieve the desire of Mr. President for Nigeria to farm what it will eat.   So the essence of our visit is to extend our hands of partnership and collaboration in order to give our farmers a sense of belonging. It is to give them all the necessary support so that our outputs will be desir...
Za’a baiwa jihar Ondo tallafin noma na Dala Miliyan 200>>Gwamnatin Tarayya

Za’a baiwa jihar Ondo tallafin noma na Dala Miliyan 200>>Gwamnatin Tarayya

Siyasa
Ma'aikatar Noma ta gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jihar Ondo zata amfana da tallafin Noma na Dala Miliyan 200 daga bankin Duniya.   Ministan noma, Sabo Nanono ne ya bayyana haka a yau, Alhamis a Akure. Mataimakin darakta a ma'aikatar ta Noma, Franklin Olonimoyo ne ya wakilci ministan inda ya bayyana cewa aikin zai samar da ayyukan yi 5000.   Yace aikin zai kula da kiwon Alade, Awaki, Kaji, da Tinkiyoyi. Kuma zai karfafa lafiyar jama'a da kuma taimakawa ayyukan noma.   Ya bayyana cewa, an kaddamar da wannan taro ne dan ganin an sanar da masu ruwa da tsaki a harkar yanda zai gudana. Ondo was selected as one of the 12 states and the FCT to benefit from the pilot edition of the project in Nigeria because of its outstanding performance in previous proj...
An Wayarwa Da Manoman Kano Kan Yadda Za Su Sami Tallafin Gwamnatin Tarayya Na Noma

An Wayarwa Da Manoman Kano Kan Yadda Za Su Sami Tallafin Gwamnatin Tarayya Na Noma

Uncategorized
Gwamnatin Jihar Kano tana yin hadin gwiwa da Babban Bankin Najeriya (CBN) don wayar da kan manoma kan yadda za su samu damar shiga tallafin ayyukan Gwamnatin Tarayya na harkar noma. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya fadi haka ne yayin karbar bakuncin wata tawaga daga hedikwatar CBN a ofishinsa. Gwamnan wanda ya sami wakilcin mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna, ya ce manoman na Kano suna aiki tukuru kuma sun ba da gudummawa sosai a bangaren, ya kara da cewa wayar da kan mutanen zai bunkasa samar da kayayyaki. “Muna alfahari da manoman mu, amma tare da fadakarwa sosai za su cimma nasarori da dama a harkar samarwa da sarrafawa. Don haka, muna godiya da ƙoƙari da tallafi da aka ba manomanmu. Wannan hakika ya inganta dangantakar da ke tsakaninmu, ”inji shi. A nasa bangaren, shug...
Gwamnatin Tarayya za ta mallaki Kadada dubu 720,000 a kowace jiha don aikin gona>>Ministan aikin gona, Nanono

Gwamnatin Tarayya za ta mallaki Kadada dubu 720,000 a kowace jiha don aikin gona>>Ministan aikin gona, Nanono

Siyasa
Gwamnatin Tarayya a yanzu haka tana kukarin mallakar sama da kadada dubu 720,000 daga jihohi daban-daban don amfanin gona, in ji Ministan Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono a ranar Alhamis. Nanono ya fadi haka ne a wata ganawa da ya yi tare da shugabannin gudanarwa na ma'aikatun da kuma manyan jami'an gudanarwa na Ma'aikatar Aikin Gona ta Tarayya da Raya Karkara a Abuja. Ya ce ma’aikatarsa ​​tana tanadin fili tsakanin kadada dubu 20 zuwa 100,000 a kowace jiha da nufin bunkasa bangaren noman kasar. A hekta 20,000 a kowace jiha, Gwamnatin Tarayya za ta mallaki kadada dubu 720,000 daga dukkan jihohin 36. A jawabin da ya gabatar a wajen taron, Ministan ya ce, “A yanzu haka, ma’aikatar ta dauki kwararan matakai na sake sanya tsarin binciken aikin gona, da samar da kadada dubu 2...
Shugaba Buhari ya bukaci kara shigar matasa cikin harkar noma

Shugaba Buhari ya bukaci kara shigar matasa cikin harkar noma

Siyasa
Shugaban kasa,  Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Talata, ya nemi shigar da karin matasan Najeriya a harkar noma. Ya bukaci hukumomin da ke da ruwa da tsaki a harkar noma da su kara daidaita abubuwan da suka sa a gaba a sanya matasa a kan hanyoyin zamani na noma. A cewar wata sanarwa daga mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, Shugaban ya yi magana ne a wajen kaddamar da shirin Manoma na Kasa wanda Hukumar Bunkasa Kasa ta Noma ta Kasa ta tsara. Sanarwar mai taken, 'Kara shigar da matasa cikin harkar noma na zamani zai karfafa tattalin arziki, inganta kudaden shiga, in ji Shugaba Buhari'. An ruwaito Buhari yana tabbatar wa masu sha'awar cewa za a samar da yanayin da zai ba kowa damar shiga a dama da shi. Ya bayyana aik...