fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Nomissgee

Muna Gyara Tarbiyyar Matasa Ta Hanyar ‘Hip Hop’,>>Nomiis Gee

Muna Gyara Tarbiyyar Matasa Ta Hanyar ‘Hip Hop’,>>Nomiis Gee

Nishaɗi
Shahararren mawaki Nomiis Gee wanda ke gabatar da shirye-shirye irinsu "Zafafa Goma" da shirin "Hip Hop" a tashar Arewa24 ya bayyana cewa babu abinda shirye shiryensa ke yi sai gyaran tarbiyya ga matasa.   Matashin mawakin ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da yayi da jaridar Aminiya inda ya musa zargin cewa shirye-shiryensa na lalata tarbiya. "Dumbin jama'a sun shiryu ta dalilin shirye-shiryen da mu ke watsawa"   "Mahassada da 'yan bakin ciki ne kawai ke sukar shirye-shiryenmu. Kun taba ganin wurin da aka hana nishadantarwa a duniya?   Ni kullum ina kalubalantar al’umma cewa su fito su bayyana wurin da yake bata tarbiyyar guda daya.   Abinda zan fada kawai shi ne bakin ciki da wadansu ke yi, na je wani wuri da ba su je ba ko an san ni s...