
Zahara Buhari ta ya ‘yar Uwarta, Noor Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta
Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta taya 'yar uwarta Noor Buhari murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Zahara ta saka sakon taya murnar a shafinta na sada zumunta inda tace tabbas kece hasken gidan, ina fatan Allah ya sanyawa sabuwar shekararki Albarka.
https://www.instagram.com/p/CFIjBaAsa_l/?igshid=i6dddxepn38s