fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: North Korea

Tsokanar Fada: Kasar Koriya ta Arewa ta Jefa Makami me linzami Tekun Japan

Tsokanar Fada: Kasar Koriya ta Arewa ta Jefa Makami me linzami Tekun Japan

Siyasa, Uncategorized
A karin farko tun bayan rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban kasar Amurka, kasar Koriya ta Arewa ta jefa Makamai masu Linzami 2 cikin tekun Japan.   Majalisar Dinkin Duniya ta hana kasar ta Koriya gwajin irin wadannan makamai masu hadari amma duk da haka bata daina ba.   Kasar Japan tace an harba makamin ne da safiyar Yau Alhamis wanda kuma ya fada cikin teku mallakinta amma tace babu wata Asara da jakan ya jawo.   Kasashe kawayen Amurka, Japan, Da Koriya ta Kudu sun yi Allah wadai da wannan gwaji.   For the first time since Joe Biden became US president, the secretive state of North Korea has fired two ballistic missiles into the Sea of Japan on Thursday March 25, the US and Japan have announced. Under UN Security Council resolutions, Nor...