
Dalibin Najeriya da akawa kisan Gilla a kasar Northern Cyprus
Dalibin Najeriya, Ibrahim Khaleel kenan da yake daya daga cikin daliban Najeriya 100 da akawa kisan gilla a kasar Northern Cyprus.
Hukumar kula da 'yan Najeriya mazauna kasashen waje, NIDCOM ta tabbatar da haka daga bakin shugabar hukumar, Abike Dabiri Erewa bayan da iyayen daliban suka ziyarceta.
Ta kuma gargadi iyaye su daina tura 'ya'yansu karatu kasar.