fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: NPC

Yawan mutanen Najeriya yanzu ya kai miliyan 206>>NPC

Yawan mutanen Najeriya yanzu ya kai miliyan 206>>NPC

Siyasa, Uncategorized
Shugaban hukumar kidaya ta kasa (NPC) Nasir Kwarra a ranar Talata 8 ga Disamba, ya sanar da cewa yanzu yawan mutanen kasar ya kai miliyan 206 a hukumance.   Shugaban NPC din wanda ya zanta da manema labarai a Abuja, duk da cewa Najeriya bata yi ƙidayar ba a cikin shekaru 14 da suka gabata. Kwarra ya ce an kawo adadin ne da hasashe saboda ba za a iya sanin ainihin yawan mutanen ba tare da kidaya ba. Tare da yawan mutane miliyan 206, yana nufin yawan mutanen Najeriya ya karu da miliyan 8 a cikin shekaru biyu.