fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Nubu Ribadu

Hotuna da Bidiyon bikin dan Atiku Abubakar da diyar Nuhu Ribadu da suka jawo cece-kuce sosai

Hotuna da Bidiyon bikin dan Atiku Abubakar da diyar Nuhu Ribadu da suka jawo cece-kuce sosai

Nishaɗi
A yaune aka daura Auren dan Atiku Abukar da diyar Nuhu Ribadu a gidan Nuhu Ribadun dake Abuja. Bikin ya samu halartar manyan 'yan siyasa daga jam'iyyu daban-daban na kasarnan da kuma daga bangarori daban-daban.   Amarya Fatima Ribadu da Aliyu Atiku Abubakar sun sha shagalin biki tare da 'yan uwa da abokan arziki wanda aka gayyaci mawakin Turanci, 2face Idibia ya gwangwaje a wajan bikin.   Kalli cikakken bidiyon shagalin a kasa: https://youtu.be/j9sp54XFIrU