fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Nuno Espirito Santo

“Ko shakka babu Harry Kane zai cigaba da wasa a Tottenham”>>Sabon kocin Tottenham Nuno Espirito Santo

“Ko shakka babu Harry Kane zai cigaba da wasa a Tottenham”>>Sabon kocin Tottenham Nuno Espirito Santo

Wasanni
Kane ya bayyana cewa zai bar Tottenham a wannan kakar kafin a fara gasar Euro 2020 wanda hakan yasa manyan kungiyoyi ke harin siyan shi, kamar Manchester City da Chelsea. Manchester City har ta taya tauraron dan wasan Ingilan a farashin fam miliyan 100 a watan Yuni amma Tottenham tayi burus da tayin nata. Kuma a ganawar sabon kocin Tottenham da manema labari, sun tamaya Nuno cewa Kane zai kasance a kungiyar kaka mai zuwa, sai yace masu ko shakka babu Kane na nan, fatan su kawai shine kammala hutun shi ya dawo kan aiki.   Harry Kane: Nuno Espirito Santo says he has no doubts over striker's commitment to Tottenham Kane reiterated his desire to leave Tottenham this summer ahead of Euro 2020 with a host of clubs interested in the 27-year-old, including Chelsea and Manchester Un...