fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Nuno Espirito

Bruno Lage ya mayewa kungiyar Wolves gurbin Nuno Espirito a matsayin koci

Bruno Lage ya mayewa kungiyar Wolves gurbin Nuno Espirito a matsayin koci

Wasanni
Bruno Lage ya zamo sabon kocin kungiyar Wolverhampton Wanderers dake fafatawa a gasar Firimiya Iig. Wolves ta kasance tana neman sabon koci bayan kocinta Nuno Espirito Santos ya bar kungiyar a karshen wannan kakar, duk da cewa ya sabunta kwantirakin shi ba tsawon shekaru uku a kungiyar. Lage ya kasance bashi da aiki tun bayan daya lashe kofin gasar kasar Portugal a kungiyar Benefica shekarar data gabata, kuma dama shine babban kocin da Wolves take hari ya cigaba da horas yan wasanta. Bruno Lage appointed new manager of Wolves replacing Nuno at the Premier League Club Bruno Lage is the new manager of Wolverhampton Wanderers, the Premier League side have announced. Wolves have been on the hunt for a new boss after the shock exit of Nuno Espirito Santo, who left the club at...