fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Nyesom Wike

Gwamnan jihar Rivers, Wike ya bayyana cewa Atiku da Saraki ne suka sa PDP ta fadi zaben shekarar 2015 saboda sun sauya sheka

Gwamnan jihar Rivers, Wike ya bayyana cewa Atiku da Saraki ne suka sa PDP ta fadi zaben shekarar 2015 saboda sun sauya sheka

Siyasa, Uncategorized
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa masu neman shugabancin Najeriya a PDP, wato Atiku da Saraki sune suka sa jam'iyyar ta fadi zabe a shekarar 2015 saboda sun sauya sheka. Gwamnan ya bayyana hakan ne a gidan gwamnan jihar Benue dake Makurdi, yayin dayake bayyana ra'ayinsa na neman shugabancin Najeriya. Kuma ya kara da cewa kamata yayi ace duk wanda ya guji kungiyar to inya dawo ya zama tamkar sauran membobinta ba wai a bashi babban matsayi ba.
Da Dumi Dumi: Nyesom Wike ya bayyana ra’ayinsa na tsayawa takarar shugabancin Najeriya

Da Dumi Dumi: Nyesom Wike ya bayyana ra’ayinsa na tsayawa takarar shugabancin Najeriya

Breaking News, Siyasa
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike yayi kira ga jama'ar PDP cewa kar su sayar da kuru'unsu domin zai tsaya takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023. Wike ya bayyana hakan ne a gidan gwamnan jihar Benue dake Makurdi, inda yace duk masu neman takarar shugabancin Najeriya a karshi PDP ne suka suka sa jam'iyyar ta fadi zabe a shekarar 2015. Kuma yana magana ne akan Atiku da Bukola Saraki, inda yace sun gudu sun barta a wancen lokacin kafin daga baya suka dawo. Saboda haka bai kamata a sake basu babban matsayi a jam'iyyar ba kamata yayi a dauke su kamar sauran membobinta.
Gwamna Wike ya baiwa duk masu son ballewa daga Najeriya dan kafa kasarsu wa’adi su fice daga jiharsa ko su dandana kudarsu

Gwamna Wike ya baiwa duk masu son ballewa daga Najeriya dan kafa kasarsu wa’adi su fice daga jiharsa ko su dandana kudarsu

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya baiwa duk masu son kafa kasarsu ta hanyar ballewa daga Najeriya,  irin su tsohon shugaban tsageran Naija Delta, Asari Dokubo da 'yan Kungiyar IPOB su fice daga jiharsa.   Wike ya bayyana hakane yayin da ya karbi bakuncin shugaban sojojin Najeriya,  Maj Gen i Attahiru a fadar gwamnatin jihar Rivers.   Gwamna Wike yace ba zasu zama tare da masu son ballewa daga Najeriya ba dan haka su canja jiha, yace suna tare da Sojojin Najeriya dan kawo karshen laifuka. “All those who are talking about their independence, they can go anywhere, but not from here. We are not part of any secession. “We will support the Army and other security agencies to make sure they reduce the level of crime and criminality in this State.”
Buratai ya rika nuna bangaranci a Zamaninsa>>Gwamna Wike

Buratai ya rika nuna bangaranci a Zamaninsa>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa, Tsohon shugaban sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai karara ya rika nunawa mutane bangaranci sannan kuma ya rika karfafawa Sojoji suma su nuna bangaranci.   Gwamnan ya bayyana hakane yayin da ya karbi bakuncin magajin Buratai, Maj Gen i Attahiru a gidan gwamnatin jihar Rivers.   Yace nuna bangaranci da kuma saka Hujumar soji cikin siyasa ne yasa Sojojin suka so yin murdiya a zaben gwamnan jihar da ya gabata.   Wike ya jawo hankalin Attahiru cewa kada ya kwaikwayi abinda Buratai yayi. “Election in Nigeria is no longer determined by performance. It is determined by you being connected to security agencies and INEC. If it was based on performance you’ll see most politicians will change. If you d...
Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa  PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Idan tsayar da dan Arewa takarar shugaban kasa a 2023 zai sa PDP ta yi nasara, ina Goyon bayan hakan>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsayar da dan takarar shugaban kasa daga Arewa zai sa PDP ta yi nasara a zaben shekarar 2023, yana goyon bayan hakan.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a BBC Pidgin inda ya kara da cewa dalilin da yasa har yanzu PDP bata bayyana daga inda dan takarar shugaban kasarta zai fito a shekarar 2023 ba, suna ta tsare-tsare ne.   Ya kuma ce ba zai goyi bayan dan takarar shugaban kasa na APC ba ko da kuwa dan jihar Rivers ne. “I am from Southern part of Nigeria. I will be happy if power returns to the South, but if PDP will win the 2023 presidential election by zoning the presidential ticket to the North, I will not be opposed to it”.
Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Idan Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a APC bazan goyi bayansa ba>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa idan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin jam'iyyar APC ba zai goyi bayansa ba.   Yace duk da Jonathan daga kudu yake amma ba zaiwa jam'iyyar sa ta PDP angulu da kan zabo ba kuma shi baya nuna kabilanci.   Ya bayyana cewa, shima Jonathan din yasan haka. Ya fadi hakane a hirar da BBC Pidgin suka yi dashi a Port Harcourt. "I am a PDP member, if former President Goodluck Jonathan picks a ticket to run in my party, I will support him. I can't do anti-party. But if he picks a ticket to run in APC, I won't support him because I can't do anti-party. "He knows I won't support him in APC even if he is from the south. I don't do that kind of politics. It is ...
Wasu Tarin Matasa sun fito suna neman gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya tsaya takarar shugabancin Najeriya a 2023

Wasu Tarin Matasa sun fito suna neman gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya tsaya takarar shugabancin Najeriya a 2023

Tsaro
Matasan PDP 500 ne suka fito tare da nuna goyon bayansu akan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya tsaya takarar shugaban jasa a shekarar 2023.   Matasan da suka Fito daga Jihohin Yarbawa sun bayyana cewa Gwamna Wike ne yafi dacewa wanda ke da karsashin iya taimawa wajan kwace Mulki daga hannun APC.   Dan haka suka nemi duk wanda aka tsayar a matsayin dan takarar shugaban kasa to Wike ya zama mataimakinsa a PDP. Sun ce sun dauki wannan shawara ne lura da yanda gwamnatin shugaba Buhari ta gaza.   Shugaban kungiyar, Akeem Adebomojo ne ya bayyana haka. We urge our great party to ensure that Governor Nyelson Wike is fielded as a Vice Presidential candidate and Running mate to whoever emerged the Presidential candidate come 2023.   “We came to t...
Da Duminsa: Kwanannan Gwamna Wike zai koma APC

Da Duminsa: Kwanannan Gwamna Wike zai koma APC

Siyasa
Tsohon Gwamnan jihar Abia wanda kuma a yanzu shine Bulaliyar majalisar dattijai, Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa nan gaba kadan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike zai koma APC.   Kalu ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai bayan da gwamna Wike ya zagaya dashi jihar ya nuna masa irin ayyukan raya kasa da yayi.   Kalu ya jinjinawa Gwamna Wike kan ayyukan raya kasar da yakewa jama'arsa jnda yace kuma sun kwashe kusan dare suna tattaunawa inda ya jawo hankalin gwamnan zuwa APC.   Yace kuma yana tsammanin kwanannan zai koma jam'iyyar saboda mutanen juhar Rivers su kara amfana da ayyukan gwamnatin tarayya.   “He [Wike] is a man needed by us in the APC, it is my belief that a messiah can come from anywhere. “I urge the Governor to partner wit...