fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Nyeson Wike

Tarar miliyan 10 idan aka burne mutum ba tare da iznin gwamnati ba a wata jihar Najeriya

Tarar miliyan 10 idan aka burne mutum ba tare da iznin gwamnati ba a wata jihar Najeriya

Siyasa
Sabuwar dokar da gwamnan jahar Rivers ya sama hannu, Nyeson Wike,  dan kare yaduwar cutar corona tace, za'a ci mutum tarar milin 10 idan aka taka dokar. Dokan da akama lekani da RVSG – 122020, ta nuna yadda za aringa burne mutum a wannan lokacin cutar. Bayan na uku na dokan,  ya ce duk wane mutum dake so ya burne mamaci, to ya neme izni daga komishin lafiya na jahar. Kuma za aringa bada satifikatin mutuwa. Kuma dokar ta ce za'a rings burne matartun ne da suka mutu daga cutar coronan tsakanin 9 na safi zuwa 12 na ran a, kuma kar mutane su Hamsun gurin burne mamacin.