fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: NYFC Fyade

Shugabar kungiyar matasa mata ta Najeriya (NFYC) Mimi Peters, ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ayyana masu fyade a matsayin masu kisan gilla

Shugabar kungiyar matasa mata ta Najeriya (NFYC) Mimi Peters, ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ayyana masu fyade a matsayin masu kisan gilla

Tsaro
Muna kira da babbar murya da Gwamnati ta tsaurara hukunci akan masu fyade - A cewar Shugabar Matasa Mata ta Najeriya NFYC Shugaban kungiyar matasa mata ta Najeriya (NFYC) Mimi Peters, ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta ayyana masu fyade a matsayin masu kisan gilla. Peters ta bayyana hakan ne a ranar Laraba a wata hira da aka yi da ita a Abuja. Ta ce kararrakin fyade ya zama ruwan dare kuma da bukatar gwamnati ta dakatar da masu aikta laifin, ta hanyar ayyana dokar ta-baci kan fyade a fadin kasar. Takara da cewa “Lokacin da aka yiwa yarinya fyade, tamkar an kashe ta ne, don haka masu yin fyade ya kamata su fuskanci hukunci irin na wanda yayi kisa. Haka zalika shima Mista Obi Opara, Shugaban Matasa na wata kungiya mai zaman kanta ya yi kira da a tsaurara hukunci a kan masu fy...