fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Oby Ezekwesili

Ka saki Sowore ko kuma ka shirya kulle karin mutane>>Obi Ezekwesili ga Shugaba Buhari

Ka saki Sowore ko kuma ka shirya kulle karin mutane>>Obi Ezekwesili ga Shugaba Buhari

Siyasa
Tsohuwar Ministar Ilimi, Obi Ezekwesili ta bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gaggauta sakin Mawallafin Sahara Reporters,  Omoyele Sowore ko kuma ya shirya kulle karin mutane.   Ta bayyana hakane a ganawar da ta yi da gidan talabijin din Arise kamar yanda Punch ta ruwaito.   Ezekwesili ta bayyana cewa Sowore da duk sauran wanda suka yi Zanga-Zangar suna da 'yancin yin haka a mulkin Dimokradiyya.   Tace kowace al'umma na bukatar mutane irin su Omoyele Sowore inda tae dolene a samu 'yan Adawa a kowace gwamnati kuma kamata yayi ace ana girmama irin ra'ayi na Sowore. “There is nowhere we have seen change happen without the resilience of a segment of the population to act regardless of the oppression that may be against it. That is why we mus...
Bai kamata a Jinjinawa Shugaba Buhari saboda ceto daliban Kankara ba: Watakila fa Buharinne ya tura daliban wajan ‘yan Bindigar>>Oby Ezekwesili

Bai kamata a Jinjinawa Shugaba Buhari saboda ceto daliban Kankara ba: Watakila fa Buharinne ya tura daliban wajan ‘yan Bindigar>>Oby Ezekwesili

Siyasa
Tsohuwar Ministar Ilimi kuma tsohuwar 'yar takarar shugaban masa, Oby Ezekwesili ta bayyana cewa watakila shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ya aika daliban kankara wajan 'yan Bindiga.   Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a Channelstv inda tace watakila shugabanne ya aika daliban wajan 'yan Bindiga sannan kuma daga baya yace a sakesu dan ace yayi kokari.   Tace ya kamata 'yan Najeriya su yi tambayoyi game da satar daliban dan akwai daure kai a ciki. Tace saboda shiriritar abin ma yasa kasashen Duniya babu wanda ya damu da lamarin ballantama su yi magana. “For us to congratulate a government that created a problem and said it solved it? We shouldn’t be doing that. The society should learn how to hold people accountable. The President should be disgusted ...
Yanda Oby Ezekwesili ta ki amincewa ta zama mataimakiyar Shugaba Buhari>>Fasto Tunde Bakare

Yanda Oby Ezekwesili ta ki amincewa ta zama mataimakiyar Shugaba Buhari>>Fasto Tunde Bakare

Siyasa
Fasto Tunde Bakare wands yawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari mataimaki a takarar da yayi a zaben 2011 ya bayyana yanda Oby Ezekwesili ta ki amincewa ta zama mataimakiyar shugaban kasar a wancan lokacin.   Yace shugaba Buhari ya kirashi ya nemi ya samo masa abokin takara daga kudu wanda zai zama sananne kuma me karfin fada aji tunda kasancewar kasar nada bangare-bangare, ba zai yiyu mutum daya bangare daya ya ci zabe ba.   Fasto Bakare a hirar da yayi da Sunnews ya bayyana cewa, ya tuntubi mutane irin su, Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin shugaban kasa na yanzu da Jimi Agbaje, Ministan Kasuwanci na yanzu, da Niyi Adebayo, yace fasto Enoch Adeboye ne ya hadashi da Ezekwesili amma ta ki amincewa da tayin.   Yace fasto Enoch ya bayyana cewa tana da damar kin a...