fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Ogun Fyade

An cafke wani fasto mai shekaru 54 da yiwa wata yarinya mai shekaru 12 fyade

An cafke wani fasto mai shekaru 54 da yiwa wata yarinya mai shekaru 12 fyade

Kiwon Lafiya
Dubun wani fasto ta cika bayan da ya shiga komar hukuma bisa laifin haikewa 'yar karamar yarinya mai shekaru 12 kacal da haihuwa a jihar Ogun dake kudancin Najeriya. Fasto din wanda aka bayyana shi da suna Niyi Omowodun, ya shiga komar hukumane, bayan da mahaifi ga yarinyar ya kai kararar Omowodun zuwa ofishin hukumar 'yan sanda dake Ota, inda ya shaidawa hukumar cewa , "A lokacin ina wajan aikina, na samu  kiran waya  daga wani makocina inda ya shaida min cewa wani yai lalata da 'yarta, kuma ya ganshi a lokacin da yake aikata lalatar Bayan da hedikwatar hukumar 'yan sanda ta karbi rahoton, inda ta bazama neman mai laifin daga bisani tai nasarar cafke shi. Faston wanda ake zargi da aikata lalatar ya amsa laifin sa, inda ya bayyana cewa ya hangi yarinyar ne  a lokacin da take tafiy...