fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Ohaneze

Kungiyar kabilar igbo Ohaneze tayi kira da a gudanar da bincike kan lamarin fashewar bututu a legas

Kungiyar kabilar igbo Ohaneze tayi kira da a gudanar da bincike kan lamarin fashewar bututu a legas

Uncategorized
An samu fashewar bututun ne a Abule Ado, wata unguwa a karamar hukumar Amuwo Odofin da ke jihar Legas a safiyar ranar Lahadi, lamarin da ya janyo a sarar rayuka da gine-gine. Daraktan hukumar agajin gaggawa ta jihar Legas, Olufemi Oke-Osanyintolu, ya tabbatar da cewa mutane 17 ne suka rasa rayukansu sakamakon ibtila’in fashewar bututun man fetur da ya afku a jihar ta Legas a karshen makon da ya gabata. Oke-Osanyintolu, ya tabbatar da hakan ne a jiya Lahadi ga kamfanin dillancin labarai na Nijeriya NAN, inda ya kara da cewa, wasu mutum 25 na karbar magani a asbiti sakamakon raunika da suka samu. Shima ana sa bangaran Cif Solomon Ogbonna, shugaban dadtawa na kabilar Igbo Ohaneze Ndigbo a jihar Legas ya yi kira ga gwamnatin jihar da ta gudanar da cikakken bincike game da fashewar. ...