
Olivier Giroud da Tammy Abraham sun yi nasarar cin kwallayen su na farko a gasar Serie A, yayin da AC Milan da Roma suka ci wasannin su cikin salon burgewa
Olivier Giroud da Tammy Abraham sun yi nasarar fara cin kwallayen su a gasar Serie A, bayan da tsaffin yan wasan Chelsin suka taimakawa kungiyoyin su AC Milan da Roma suka ci wasannin biyun farkon na wannan kakar.
Giroud yaci kwallayw biyu ne yayin da AC Milan ta lallasa Cagliari daci 4-1, unda shi kuma Tammy Abraham yaci guda a wasan da Roma ta doke sabuwar kungiyar Serie A Salernitana daci 4-0.
Giroud da Abraham sun bar Chelsea a wannan kakar ne domin su samu damar buga wasanni sosai, kuma sun samy wannan damar a kasar Italiya gasar Serie A.
Giroud, Abraham open Serie A accounts as Milan and Roma cruise
Olivier Giroud and Tammy Abraham both got off the mark in Serie A on Sunday as the former Chelsea men helped their new teams AC Milan and Roma to comfortable victori...