
Gwamna Bala Muhammad ya jagoranci PDP zuwa ganawa da Tsaffin shuwagabannin kasa, Obasanjo da Jonathan
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya jagoranci kwamitin sulhu na PDP zuwa ganawa da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo.
An yi ganawar ne a otal din Transcorp Hilton dake Abuja.
https://www.facebook.com/242768742596152/posts/1538738249665855/
Sannan kuma kwamitin ya gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
https://www.facebook.com/242768742596152/posts/1538893716316975/