fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Olusegun Obasanjo

Sabon Bidiyon tsohon shugaban kasa, Obasanjo na rawa

Sabon Bidiyon tsohon shugaban kasa, Obasanjo na rawa

Siyasa
Sabon Bidiyon Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana yana rawa a matsayin Motsa jiki.   Bidiyon nasa ya dauki hankula da yawa a shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.   https://twitter.com/wavesmedya/status/1347134971098648578?s=19   https://twitter.com/bloghub101/status/1347164638916595718?s=19  
Dalilin da yasa Allah ya barni da Rai har yanzu ban Mutu ba>>Obasanjo

Dalilin da yasa Allah ya barni da Rai har yanzu ban Mutu ba>>Obasanjo

Siyasa
Tsohon shugaban kasa,  Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa dalin da yasa Allah ya barshi har yanzu be mutu ba shine dan ya bauta masa.   Ya bayyana cewa duk da kalubalen cutar Coronavirus/COVID-19 data mamaye Duniya, idan Mutum ya ga Allah ya barashi da rai to ya gode masa.   Ya bayyana hakane a wani taron Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN da aka yi a jihar Ogun. The former president said he survived 202o not because he was more righteous or cleverer than any of those that were swept away by the pandemic in Nigeria, Africa, and the rest of the world.   He said it dawned on him clearer that God purposely kept him alive to serve Him and humanity more and more.   He said, “It is our duty to give thanks to God. You will be the most ungrateful ...
Mu daina Dorawa Allah alhakin matsalolin Najeriya, Laifin Shuwagabannin mu ne>>Obasanjo

Mu daina Dorawa Allah alhakin matsalolin Najeriya, Laifin Shuwagabannin mu ne>>Obasanjo

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa a daina dorawa Allah Alhakin Lalacewar Najeriya inda yace shuwagabannin kasar ne ke da Alhakin hakan.   Ya bayyana hakane a Abeokuta, inda yce sai an tashi tsaye wajan yaki da matsalolin kasarnan. Obasanjo yace bai kamata ace Najeriya na cikin matsalolin da take ciki ba, Lura da cewa Allah ya Albarkace ta da abubuwan da zasu s ta ci gaba iri-iri.   Yace amma idan aka tashi tsaye za'a shawo kan matsalar.
Bai kamata kowane dan Najeriya ya kwana da Yunwa ba>>Obasanjo

Bai kamata kowane dan Najeriya ya kwana da Yunwa ba>>Obasanjo

Uncategorized
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa bai kamata ace dan Najeriya na kwana da yunwa na Lura da irin arzikin da Allah yawa kasar.   Obasanjo ya bayyana hakane a yayin da yake wa Manema labarai jawabi a Abeokuta, Jihar Ogun, Ramar Talata.   Obasanjo ya bayyana cewa ba Allah ya kamata a dorawa Alhakin lalacewar kasarba, Shuwagabannin Najeriya ne ke da wannan alhakin.   Obasanjo yace bai kamata Najeriya ta kasance cikin Talauci ba inda yace kamar yanda ake dagewa wajan Addu'a, Haka ya kamata a rika dagewa wajan aiki tukuru dan ganin kasar ta kai matakin da ya kamata. “We do not have to blame God for our situation, we have to blame ourselves. Nigeria does not have to be poor. No Nigerian must go to bed hungry. That we have a situation li...
Yanda na tsira daga kisan da aka so min a juyin mulkin 1976>>Obasanjo

Yanda na tsira daga kisan da aka so min a juyin mulkin 1976>>Obasanjo

Tsaro
Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo yq bayyana yanda Marigayi, Lt. Col. Buka Dimka ya so kasheshi a juyin Mulkin 1976 amma Janar Olu Bajowa me murabus tlya tseratar dashi.   Obasanjo yayi maganar ne a wajan murnar cika shekaru 80 na Janar Bajowa da aka yi a jihar Ondo.   Yace Bajowa ya mutumin kirki ne, a wancan lokacin da za'a yi juyin Mulki ya nemi ganinshi, yaje tsayawar da yayi dan su gana ce tasa aka Kashe Murtala ba'a kasheshi ba. “Olu then came, he made the request and I granted the request. So, I was a bit late in going on the route that I normally took to work. And Reinumuje went ahead of me and they thought it was me and they shot his car. They shot his car, Murtala was shot.   “Indirectly, that is how Olu Bajowa saved my life,” he said...
Matsalolin Najeriya ba yanzu suka fara ba, ku baiwa shugaba Buhari hadin kai dan magancesu>>Obasanjo ya gayawa ‘yan Najeriya

Matsalolin Najeriya ba yanzu suka fara ba, ku baiwa shugaba Buhari hadin kai dan magancesu>>Obasanjo ya gayawa ‘yan Najeriya

Siyasa
Tsohon shugaban kasa,  Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa matsalolin Najeriya ba yanzu suka fara ba dama can akawaisu saidai a yanzu sun dauki wani sabon salo ne.   Ya bayyana haka a yayin da ya kaiwa Gwamna  Oyo, Seyi Makinde ziyarar ta'aziyyar rasuwar mahaifiyarsa data mutu.   Yace dama can akwai matsalolin tsaro, tattalin arziki da sauransu, yace abinda ya kamata 'yan Najeriya su yi shine su baiwa gwamnati hadin kai dan magance wadannan matsaloli, yace amma itama gwamnatin sai ta samar da shugabanci me kyau.   Da yake magana kan sauke shuwagabannin tsaro, Obasanjo yace ba shine ya nadasu ba dan haka bashi da ikon yin magana akan saukesu amma idan yana jin cewa akwai matsala game da shuwagabannin tsaron, to ba a kafar watsa labarai zai fada ba. “The...
Obasanjo ya koka game da yara Miliyan 14 da basu zuwa makaranta a Najeriya

Obasanjo ya koka game da yara Miliyan 14 da basu zuwa makaranta a Najeriya

Uncategorized
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya koka da rashin zuwan yara Miliyan 14 makaranta a Najeriya. Yace rashin Ilimin zamani da kuma rashin ci gaba ne manyan matsalolin kasar.   Ya bayyana hakane a wajan taron yaye dalibai na jami'ar Christland dake Abeokuta. Yace akwai yara Miliyan 14 wanda ya kamata ace suna makaranta amma suna nan suna yawo akan tituna, kuma hakan ya kamata ya zama abin damuwa ga duk wani me kishin kasa dama nahiyar Africa. Ya jawo hankalin daliban da suka kammala karatu kada su yi kasa a gwiwa, duk da yanda lamura suka tabarbare akwai damarmaki da dama na nasara a Rayuwa.
Atiku Abubakar, Obasanjo sun aikewa Joe Biden sakon Taya Murna

Atiku Abubakar, Obasanjo sun aikewa Joe Biden sakon Taya Murna

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya aikewa zababben shugaban kasar Amurka, Joe Biden sakon Taya Murna.   A sakon da ya aike ta shafinsa na Twitter, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, yana taya Biden Murna kuma yana fatan dangantakar Amurka da Najeriya me dadadden tarihi zata ci gaba.   Ya jawo hankalin zababben shugaban kasar da ya baiwa Kasuwancin bai daya na Africa goyon baya inda kuma ya godewa mutanen kasar Amurkar da suka zabo Shugaba na gari. Ya kuma jawo hankalin biden da cewa ya taimaka wajan yaki da ta'addanci a Najeriya da Duniya baki daya.   Hakanan shima tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya taya Shugaba Biden Murna inda yace wannan nasara tashi kamar nasarace tsakanin na gari da mugu.   Ya bayyana cewa yana fa...
Damuwace tasa matasa Zanga-zanga, Ka yi kokarin inganta Rayuwarsu>>Obasanjo ga Buhari

Damuwace tasa matasa Zanga-zanga, Ka yi kokarin inganta Rayuwarsu>>Obasanjo ga Buhari

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa damuwar rayuwace tasa matasa zanga-zanga kuma ya kamata a sauraresu.   Obasanjo ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kaiwa Oni of Ife kamar yanda kakakin fadar basaraken, Moses Olafare ya bayyana a sanarwar bayan ziyarar. Obasanjo yace kaso 65 cikin 100 na mitanen Najeriya suna tsakanin shekaru 35 ne zuwa kasa wanda yanzu ne suke neman madafa a rayuwa.   Yace yawancinsu ba su yi karatu ba inda kuma wanda suka yi karatun babu dsmar samun aiki. Yace shugaban kasar ya kamata ya duba bukatun matasan ya kuma samar da abinda zai saukaka rayuwarsu.   Yace an yi sa'a shugaban kasar na da 'ya'ya kuma yasan yanda halayyar matasa take. Yace to yayi kokarin kwantar da tarzomar ta hanyar nunawa matasan ce...
Lokacin Mulkina Sarkin Zazzau ya taimakamin sosai>>Obasanjo

Lokacin Mulkina Sarkin Zazzau ya taimakamin sosai>>Obasanjo

Siyasa
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa a lokacin mulkinsa a matsayin shugaban kasa, marigayi sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya taimaka masa sosai wajan gudanar da al'amuran kasarnan.   Ya bayyana hakane jiya,Laraba a Zaria inda ya halarci addu'ar kwana 3 ta marigayi sarkin inda yace wani taimako da ya masa shine na kawo karshen rikicin jihar Filato da yaki ci ya ci cinyewa. Yace a wancan lokacin ya rasa wa zai kira kawai sai ya nemi Sarkin Zazzau dan a shiga tsakani a rikicin na Filato, yace kuma sarkin ya taimaka sosai.   Ya bayyana sarkin a matsayin abin koyi ga 'yan Najeriya musamman ma irin halinsa na son zaman lafiya da kuka yanda ya tabbatar da hakan a fadar Zazzau.