fbpx
Wednesday, July 15
Shadow

Tag: Pele

Pele yace Ronaldo ne zakaran kwallon kafa na duniya a yanzu amma yace har yanzu babu kamarshi

Pele yace Ronaldo ne zakaran kwallon kafa na duniya a yanzu amma yace har yanzu babu kamarshi

Wasanni
Pele mai shekaru 79, yace Ronaldo yafi Messi amma shine dan wasan da babu kamarsa. Zakaran Brazil din shine aka ba kyautar Guinness na duniya na matsayin dan daya fi sauran yan wasa jefa kwallo cikin raga a duniyar wasan kwallon kafa. Pele ya ci kwallaye guda 1,281kuma ya ci gasar kofin duniya na kwallon kafa har sau uku. Dan wasan Brazil din yace bai tunanin yaranan zasu iya yin irin abun da yayi. Ya sanar da tashar YouTube mai suna Philhado cewa a yau Ronaldo ne babban dan wasan kwallon kafa a duniya. Pele ya Kara da cewa na san baza ku manta da Messi ba, amma shi ba danwasan gaba bane. Baza a taba mantawa da Zico ba da Ronaldinho da kuma Ronaldo, a nahiyar turai kuma Franz Beckenbauer da Johan Cruyff. Amma pele ya fi su gabadaya. Ronaldo mai shekaru 35, yaci kwallaye 725...