fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Tag: Peter Obi

“PDP zata iya tsayar dani a matsayin dan takararta domin na ceto Najeriya daga mawuyacin halin data ke ciki”>>Peter Obi

“PDP zata iya tsayar dani a matsayin dan takararta domin na ceto Najeriya daga mawuyacin halin data ke ciki”>>Peter Obi

Breaking News, Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Anambra dake neman takarar shugabancin Najeriya, Peter Obi ya bayyana cewa jam'iyyar PDP zata tsayar da gwarzo wanda zai iya ceto kasar daga mawuyacin halin datake ciki. Obi ya bayyana hakan ne bayan an bashi fom din neman takarar inda yace wasu daga cikin masu neman takarar har sun fara kai ziyarce-ziyarce jihohin Najeriya domin suyi nasara. Kuma shima tawagar shi sun fara yi mai yakin neman zaben watakila ma shi jam'iyyar zata tsayar, amma ba babu wanda yasani kuma suna cigaba da tattaunawa domin a tsayar da wanda zai daga tutar PDP a zaben 2023.
‘Yan bangar siyasa na samun kudi fiye da farfesa>>Peter Obi

‘Yan bangar siyasa na samun kudi fiye da farfesa>>Peter Obi

Siyasa
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa 'yan Bangar siyasa na samun kudi fiye da Farfesoshi a kasarnan.   Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani Littafi a Jiya Laraba, wanda aka yi a Anambra.  Yace Gwamnati na sasantawa da 'yan Bindiga tana basu kudi.   Yace ya tabbatar suna samun kudi fiye da Farfesa. Yace masu aiki tukuru ba'a biyansu hakkokinsu sai tsagera.   He said, “Prof. Okunna (the author), who we are celebrating today; I can tell you earns less than a political thug. Nigeria prefers paying bandits and dialoguing with them paying or meeting with resourceful and hard-working intellectuals. “I never knew Okunna before I appointed her commissioner when I was governor, but I became interested in her when I saw her C...
Zaben 2023: Fastar Yakin neman Zaben Kwankwaso da Peter Obi sun bayyana

Zaben 2023: Fastar Yakin neman Zaben Kwankwaso da Peter Obi sun bayyana

Uncategorized
Fastar yakin neman zaben shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ta Peter Obi da Dr. Rabiu Musa Kwankwaso sun bayyana.   A fastar dai an ga Peter Obi na takarar shugaban kasa inda shi kuma Kwankwaso ke masa mataimaki. Fastar ta karade shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai. Saidai zuwa yanzu babu wanda yayi magana akan fastar daga cikin mutane 2 din.