
Jamus ta lashe kofin European Championship na yan wasa masu kasa da shekaru 21 bayan ta doke Portugal a wasan karshe
Kasar Jamus ta lashe kofin gasar European Championship na yan wasa masu kasa da shekaru 21 bayan doke Portugal daci 1-0.
Dan wasan gaba na Manchester City Lukas Nmecha ne yayi nasarar cin kwallon a minti ma 49 wanda hakan yasa Jamus ta lashe kofin na yan wasa masu kasa da shekaru 21 karo na uku.
Tawagar Jamus yanzu ta lashe kofin karo na biyu a cikin uku da suka gabata inda a shekarar 2019 ne Sifaniya ta doke ta daci 2-1 ta lashe kofin.
Germany win U21 European Championship by taking down Portugal in final
Germany won the Under-21s European Championship on Sunday with a 1-0 victory over Portugal.
A 49th-minute strike from Manchester City forward Lukas Nmecha proved all Die Mannschaft needed to secure their third U21 trophy.
The group has now secured the Euro cro...