
Hotuna: Gwamnatin Legas na raba wa mutane kayan abinci
Gwamnatin jihar Legas ta fara raba kayayyakin abinci ga mazauna jihar da aka hanawa fita domin gudun bazuwar cutar Coronavirus.
Wakilin BBC a Legas y ace tun kafin dokar hana fita a biranen Legas da Abuja da Ogun ta fara aiki ne, gwamnatin ta Legas ta fara raba kayan abincin
https://twitter.com/followlasg/status/1244920786168750082?s=19
Sai dai kuma ta ce akwai wasu daga cikin al'ummar jihar da ke fargabar cewa tallafin ba zai iso gare su ba inda wasunsu suka bukaci a sa ido sosai don gudun kada wasu su karkatar da tallafin.