Monday, March 30
Shadow

Tag: rahama sadau

Hotuna: Rahama Sadau ta kulle kasuwancinta Saboda Coronavirus/COVID-19

Hotuna: Rahama Sadau ta kulle kasuwancinta Saboda Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da ma'aikatanta dake aiki a gidan abincinta.   Rahama ta bayyana cewa ta kulle shagon sayar da abincin nata saboda annobar COVID-19 kuma ta damu da lafiyar ma'aikatanta da abokan hulda.   https://www.facebook.com/931269690271728/posts/2843197485745596/   An ga Rahama Sadau da ma'aikatan nata sanye da Abin kariyar Hanci.
Dalilai 5 da suka sa Rahama Sadau ce babbar aminiyar Sadiq Sani Sadiq a Kannywwod

Dalilai 5 da suka sa Rahama Sadau ce babbar aminiyar Sadiq Sani Sadiq a Kannywwod

Nishaɗi
Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa a duk fadin farfajiyar Kannywood ba shi da wanda tafi kwanta masa a rai kaman jaruma Rahama Sadau.   Sadiq ya fadi haka ne da yake hira da BBC HAUSA a Abuja.   Sadiq ya ce bashi da budurwa a Kannywood sai dai yana da aminiya babba a farfajiyar wanda ya saba da ita kuma akwai mutunci da alkawari da yadda a tsakanin su sosai.   Sadiq ya wasa Rahama Sadau matukar wasawa sannan ya kara da cewa ‘irin su kadan ake samu a tsakanin mutane.’   1 – Rahama Sadau ta san kima da darajar mutum. Muddun kuka shaku da ita zaka san haka.   2 – Rahama Sadau na da rikon amana, muddun ka amince mata, tabbas ba za ta baka kunya ba.   3 – Rahama Sadau na da Alkawari, idan ta dauki al

Kanya ta nuna biri ya karye: Mutumin Rahama Sadau, Akon yazo Najeriya amma ita bata kasar

Uncategorized
Mutumin fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau watau tauraron mawakin kasar Amurkarnan da ake kira da Akon wanda lokacin da yaji labarin korarta daga masana'antar finafinan Hausa, ya gayyaceta zuwa kasar amurkar , wanda hakan ya jawo shahararren malamin addinin nan Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi kira a gareta da kada taje ,  amma bata jiba, yanzo Najeriya dan halartar wani taron karrama mawakan Afrika. To saidai ya shigo Najeriya amma Rahama bata kasar, tana can kasar Cyprus inda rahotanni sukace sai tayi watanni uku kamin ta dawo. Watakila da tana nan yazo da taje sun gaisa.

Kalli Rahama Sadau a kasar Cyprus, gurin taron wasu daliban Arewa dake karatu acan

Uncategorized
Fitacciyar korarriyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau kenan a gurin wani taron daren Arewa a kasar Cyprus inda daliban jami'ar Estern Mediterranean 'yan Arewa dake kasar suka shirya a daren jiya. Taron dai an shiyashine inda aka nuna al'adu irin na Arewacin Najeriya da ma sauran kabilun kasarnan, anga Rahama Sadau a guein taron saye da atamfa, dama dai mujallar Fim Magazine, a cikin kwafin data fitar na wannan watan ta bayyana cewa Rahamar ta tafi kasar ta Cyprus inda zatayi watanni uku acan.