fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: rahama sadau

Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Kayatattun hotunan taurarin Fina-finan Hausa dake kasashen waje suna shakatawa

Nishaɗi
Taurarin fina-finan Hausa da dama yancin su mata suna kasashen waje daban-daban suna shakatawa.   Ga wasu daga cikinsu kamar haka:   Nafisa Abdullahi: Ta shahara wajan yawo kasashen Duniya dan Bude Ido. Zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 ya sa ta dawo gida Najeriya saboda yanda aka kulle kasashen Duniya.   Saidai yanzu Nafisa ta sanar da ci gaba da shakatawartata. Nafisa ta Shilla Dubai inda ta saki wasu sabbin Hotunan da aka ganta akan wata BalamBalam me tashi sama.   https://www.instagram.com/p/CJc_oKSArOk/?igshid=1i3uqoywz6ezn   https://www.instagram.com/p/CJdJlRhgqwE/?igshid=10zv3w7au5enl Hadiza Gabon da Fati Washa:   Taurarin fina-finan Hausa,  Hadiza Gabon da abokiyar aikinta, Fati Washa suma sun shilla Zuwa Dub...
Rahama Sadau ta kai ‘yar uwarta Dubai Bikin zagayowar ranar haihuwarta:Kalli Bidiyon zazzafar rawar da suka yi

Rahama Sadau ta kai ‘yar uwarta Dubai Bikin zagayowar ranar haihuwarta:Kalli Bidiyon zazzafar rawar da suka yi

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau, ta kai 'yar Uwarta, A'isha Sadau Dubai dan murnar zagayowar ranar haihuwarta.   Rahama ta saka hotunan A'isha a shafinta na Instagram inda ta tayata murna. Hakanan daga baya ta saka Bidiyonsu suna shakatawa a Dubai sanye da bakaken kaya.   https://www.instagram.com/p/CJbfjm9BIRh/?igshid=9pb0vp1vtbwr   https://www.instagram.com/p/CJaOMZjBGBT/?igshid=6gmeqypwohx  
Hotunan Rahama Sadau tare da mahaifinta inda take tayashi Murmar zagayowar ranar haihuwarsa

Hotunan Rahama Sadau tare da mahaifinta inda take tayashi Murmar zagayowar ranar haihuwarsa

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda take tare da mahaifinta.   Ta tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarsa a shafinta na sada zumunta. Inda tace tana masa fatan samun karin shekaru masu Albarka.   Happy Birthday To My Fun, caring, and thoughtful Hero. Wishing you many more years of good health, happiness & peace. You’re the best Dad anyone could ever asked for! ❤️ Tere Bina Jee Nahi Sakteeh!👏🏻 Lambe Jeevan Babujhi.... ❤️🎂💋 Ibrahim Sadau
Rahama Sadau da Maryam Sanda ne aka fi nema a shafukan Internet a 2020

Rahama Sadau da Maryam Sanda ne aka fi nema a shafukan Internet a 2020

Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood Rahama Sadau ce mutum ta huɗu da ta fi tashe a intanet a shekarar 2020 a Najeriya. Sannan kuma Rahaman ta shiga jerin mutanen da aka fi neman karin bayani a kansu a shafin matambayi-ba-ya-bata na Google a shekarar 2020 a Najeriya, inda ta zo ta tara daga cikin mutum 10. Kazalika a bayanin da shafin Goggle ɗin ya fitar Maryam Sanda ita ce mutum ta tara cikin goman da suka fi tashe a bana a intanet a Najeriyar. Shafin Google yakan fitar da kalmomi ko kuma sunayen da mutane suka fi bincikawa a shafin duk shekara a kowace kasa a fadin duniya. Sannan kuma shafin kan yi wa sunayen rukuni ne, inda ake da rukunan mawaka da wakar kanta da wasanni da 'yan fim da fina-finan kansu da kuma tambayoyi. Ga alama dai Ra...