fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Tag: Rigakafin Coronavirus/COVID-19

Indiya Ta Ba da Gudummawar Allurar Rigakafin Cutar COVID-19 100,000 ga Najeriya

Indiya Ta Ba da Gudummawar Allurar Rigakafin Cutar COVID-19 100,000 ga Najeriya

Kiwon Lafiya
Gwamnatin Indiya ta ba da gudummawar allurai 100,000 na rigakafin COVID-19 ga Najeriya. An kawo jigilar magunguna 100,000 na allurar rigakafin Covishield, wanda aka kirkira a kwalejin Serum ta Indiya, zuwa Hukumar Kula da Kiwon Lafiya ta Farkon (NPHCDA), a cewar wata sanarwa daga Babban Hukumar ta Indiya a Abuja. Kashi na farko na allurar rigakafin COVID miliyan 3.92 a ƙarƙashin COVAX ya isa Nijeriya a ranar 2 Maris 2021. Sanarwar ta ambato Babban Kwamishinan Indiya a Najeriya, Abhay Thakur, yana cewa samar da alluran rigakafin ga Najeriya ya yi daidai da jajircewar Firayim Minista Narendra Modi, wanda aka yi a UNGA a watan Satumbar 2020, cewa “samar da allurar rigakafin ta Indiya da kuma damar isar da ita don taimakawa ɗan adam wajen yaƙar Covid19. " Ya kara da...
Yadda wata mata taita aman jini bayan anyi mata allurar COVID-19 a Kaduna

Yadda wata mata taita aman jini bayan anyi mata allurar COVID-19 a Kaduna

Kiwon Lafiya
Wata ma’aikaciyar gwamnati a Babban Asibitin Gwamna Awan a jihar Kaduna, Misis Hannatu Tanko ta bayyana cewa ta yi amai da jini bayan ta karbi allurar rigakafin ta COVID-19. Misis Tanko ta ce ta sha allurar ne a ranar 25 ga Maris din 2021 kuma daga baya ta ji jiri. Ta bayyana cewa a ranar asabar 28 ga Maris ta fara aman jini sai aka garzaya da ita asibiti. Tanko a wani bidiyo mai dauke da hoto ta ce anyi mata allurar ne a sakatariyar Kaduna ta Kudu saboda an fada musu cewa idan basuyi ba, ba za a biya su albashi ba. “Ina ta yin amai da jini ta hanci da baki. An kai ni asibitin Gwamna Awan, inda aka ba ni magunguna don rage ciwo. ”Sun yi min allura don rage min ciwon kai sannan suka ce in zo a gwada ni. Ni kuma an ce in sayi panadol. Na bar asibitin ne sabod...
An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona.

An yiwa Mataimakin Gwamnan Kano Allurar Rigakafin Corona.

Kiwon Lafiya
A Yau Juma'a 26/3/2021 a yayin zaman Majalisar zartarwa ta Jihar Kano aka yiwa Mai Girma Mataimakin Gwamna Dr.Nasiru Yusuf Gawuna allurar rigakafin cutar Corona.   An dai yi wa mataimakin gwamnan allurar Oxford Astrzeneca a zagayen farko tun bayan isowar allurar Rigakafin ranar 5 ga watan da muke ciki Nigeriya. A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya Ya kafa kwamitin karbar Zakka
Kasashen Italiya, Faransa da Jamus sun dakatar da amfani da Rigakafin Coronavirus/COVID-19, Mutum daya ya Mutu

Kasashen Italiya, Faransa da Jamus sun dakatar da amfani da Rigakafin Coronavirus/COVID-19, Mutum daya ya Mutu

Kiwon Lafiya
A Kasar Italiya, wani malamin Makaranta, Sandro Tognatti ya mutu bayan da aka masa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.   Da shekaru 57 din ya mutu ne ranar 14 ga watan Maris na shekarar 2021. Saidai babu tabbacin rigakafin Coronavirus/COVID-19 din e ya kasheshi. Amma duk da haka hukumomi sun fara binciken gano ainahin dalilin mutuwarsa.   Hakan na zuwa bayan kasar ta Italiya, da Faransa da Jamus sun dakatar da amfani da rigakafi Coronavirus/COVID-19 na AstraZeneca saboda illar da yake, sun ce suna jiran sanarwar kungiyar kasashen Turawa, EU akan amfani da rigakafin kamin su ci gaba.   A baya dai EU ta bayyana cewa amfanin rigakafin ya fi illar da yake mutane yawa. Amma yanzu haka akwai wani sakamakon cin cike da aka jira nan da ranar Alhamis. Itali...
Wasu da akawa rigakafin Coronavirus/COVID-19 a Najeriya sun kawo mana korafin jin ba daidaiba a jikinsu>>Gwamnatin Tarayya

Wasu da akawa rigakafin Coronavirus/COVID-19 a Najeriya sun kawo mana korafin jin ba daidaiba a jikinsu>>Gwamnatin Tarayya

Kiwon Lafiya
Hukumar kula da bada agajin Lafiya matakin farko, NPHCDA a Najeriya ta bayyana cewa akwai wani rigakafin Coronavirus/COVID-19 da ake dardar dashi amma tana bincine akansa.   Saidai tace a Najeriya dai har zuwa yanzu babu wanda akawa Rigakafin,  wata larura ta sameshi.   Tace duka wanda suka kai korafin jin ba daidai ba a jikinsu, ba wani lamari ne na tada hankali ba, dan abinda ba za'a rasa bane.   Ta bayyana hakane ta shafinta na sada Zumunta.  Inda ta baiwa 'yan Najeriya tabbacin cewa babu wata matasala.   Vaccinations in Nigeria started earlier this month and we have not observed any similar adverse reactions. All side effects reported by those who have been administered the vaccine have been mild.   https://twitter.com/NphcdaNG/sta...
Rigakafin Coronavirus/COVID-19 bashi da Illa amman ba dole bane>>Gwamnan Adamawa

Rigakafin Coronavirus/COVID-19 bashi da Illa amman ba dole bane>>Gwamnan Adamawa

Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 bashi da illa.   Ya bayyana hakane ga manema labarai bayan da aka masa rigakafin cutar a jiya, Alhamis inda yace an baiwa jihar Rigakafin guda 59,000 kuma zatawa Mutane.   Yace amma fa ba dole bane, saidai suna baiwa mutanen shawara su yi dan kariya a garesu da kuma danginsu. “We have taken it, and it is safe and we are encouraging our citizens to go ahead and take the vaccine, but it is not compulsory. “We are only encouraging them to take because that is the only way out to keep their health and that of their families safe. “Government has a plan and intention to vaccinate everybody and it will be in batches,” Fintiri said.
Banji ciwon komai ba da aka min rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Gwamnan Kaduna

Banji ciwon komai ba da aka min rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Gwamnan Kaduna

Kiwon Lafiya
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa bai ji ciwon komai ba da aka masa Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.   A jiyane dai akawa Gwamnan da mataimakiyarsa, Hadiza Balarabe rigakafin cutar.   Da yake bayyana yanda yaji bayan rigakafin ta shafinsa na sada zumunta, Gwamna El-Rufai yace bai ji ciwon kai ko wani avu ba da aka masa rigakafin,  kuma ya ci abinci. Ya bayyana cewa rigakafin bashi da Illa. He wrote: “Astrazeneca vaccine is safe: Just had my first meal some 5 hours after taking my first dose of the Oxford-AstraZeneca vaccine. No pain. No headache. No side effects. Excellent appetite.”
Hoton Yanda akawa Gwamnan Jigawa Rigakafin Coronavirus/COVID-19 yana cikin Firgici ya dauki Hankula

Hoton Yanda akawa Gwamnan Jigawa Rigakafin Coronavirus/COVID-19 yana cikin Firgici ya dauki Hankula

Kiwon Lafiya
An yiwa Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badadu Abubakar rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 a fadarsa dake Dutse.   Likitan Gwamnan ne ya masa Allurar. An kaiwa jihar ta Jigawa Rigakafi 68,520 kuma Gwamnan yace za'a kaisu cibiyoyin bada agajin Lafiya matakin farko dake bangarorin jihar Daban-daban.   Yace rigakafin bashi da illa. “We are going to distribute the vaccine to all the primary Health cares centres in 287 ward that was already been provided with steady power supply”