fbpx
Monday, August 8
Shadow

Tag: Rikici

An kashe mutane 20 yayin da ‘yan Daba suka kwace iko da kananan hukumomi 3 a jihar Edo

An kashe mutane 20 yayin da ‘yan Daba suka kwace iko da kananan hukumomi 3 a jihar Edo

Tsaro
A kalla mutane 20 ne suka mutu a wani fadan kungiyoyin matsafa da ya barke a babban birnin jihar Edo, watau Benin City.   Yansand 3 ciki hadda ACP na daga cikin wanda lamarin ya rutsa dasu inds aka harbesu a Upper Sakpoba bayan da suka amsa wani kiran gaggawa dan kai dauki wajan rikicin. PMNEWS ta ruwaito cewa, Matasan sun kwace iko da kananan hukumomi 3 wanda suka hada ds Ikpoba Okha, Egor, da Ovia North East, kananan hukumomin na hannun wasu kungiyoyin tsafi dake gaba da juna.   Matasan na amfani da damar rashin jami'an tsaro da ya biyo bayan zanga-zangar SARS suna abinda suka ga dama inda har fashi da makami sunaiwa mutane da fasa shaguna.   Kwamishinan 'yansanda, Johnson Babatunde ya bayyana rashin kai dauki da gaggawa wajan da lamarin ya faru da...
Yanzu-Yanzu:Fadan kabilanci ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a Legas

Yanzu-Yanzu:Fadan kabilanci ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a Legas

Tsaro
Lamarin ya farune a Fagba, Iju-Ishaga, Dake karanar Hukumar Ifako-Ijaiye dake Legas, Rahotanni sun bayyana cewa an bankawa gidaje da dama wuta.   Rahoton Vanguard yace babu jami'an tsaro a wajan inda aka rika bayyana yanda wanda lamarin ya shafa da ba akai ga tantancewa ba.   Hakanan kakakin 'yansandan jihar ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kira ga shuwagabannin al'umma su shiga tsakani. Ya kara da cewa akwai dokar hana zirga-zirga, kamata yayi kowa ya kasance a gida.   There is an ongoing ethnic clash between Hausa and Yoruba community in Fagba, Iju-Ishaga, Ifako-Ijaiye Local Government Area with several houses torched.   Residents in panic. No presence of security personnel. A number of unconfirmed casualties.   The star...
Yanda Matar aure ta kama makwauciyarta na rokon mijinta yayi lalata da ita

Yanda Matar aure ta kama makwauciyarta na rokon mijinta yayi lalata da ita

Uncategorized
Wasu iyalai makwautan juna sun koma zaman dutse a hannu bayan da Mrs Remi Abinbola ta kama makwauciyarta wadda mijinta ya dade da rasuwa kuma tana da manyan yara, Yemisi Onasanya a gidanta tana rokon mijinta yayi lalata da ita.   Lamarin ya farune a Yaba Close, Isheri Olofin dake Legas.   Pmexpress ta ruwaito cewa lamarin ya fito Filine bayan da, dan matar da ake zargi, Mrs. Onasanya, me suma Kazeem ya lakadawa dan matat da ta yi zargin me kananan shekaru dukan tsiya inda har lamarin ya kai gaban 'yansanda.   Mrs. Remi Abimbola da take bada labarin yanda Lamarin ya faru tace abin ya farane tun wata rana data dawo daga kai yara makaranta ta iske makwabciyarta me shekaru 62 da zani daurin kirji kawai a gidanta. Tace bayan ta fitane suka fara sa insa da mijint...
Yanda Wata Mata me ciki ta guntule Al’aurar mijinta da wukar dakin girki

Yanda Wata Mata me ciki ta guntule Al’aurar mijinta da wukar dakin girki

Uncategorized
Wata mata me ciki ta gintule al'aurar mijijta da wukar dakin girki. Watansu 8 kenan da yin aure kamar yanda wani likita ya bayyana.   Likitan, me amfani da suna @drpenking a shafinshu na Twitter yace sun fara samun cece kuce tsakanin matar da mijin inda kawai sai ta nufi dakin girki ta dauko wuka ta gintule masa al'aura, Likitan yace masu nemawa matan da ake cin zarafi a gidajen Aure su sani cewa wasu matan na cin zarafin mazajensu.
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Mutane Sama Da Hamsin A Kaduna

Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Mutane Sama Da Hamsin A Kaduna

Uncategorized
A jiya Lahadi, wasu 'yan bindiga sun kai hari a wasu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Igabi ta Jahar Kaduna. Kauyukan da abin ya shafa sun hada da , Zareyawa, Marina dake gundumar Kerawa inda suka hallaka mutane 51 suka jikkata wasu sannan suka kone motoci da dama. Majiyarmu ta shaida mana cewar maharan sun kai samamen ne da Asuba musalin karfe 6:00 ana idar da sallar Asuba. RARIYA ta sami rahoton cewar mafi yawan 'yan kauyukan sun gudu yayin da maharan suka kona gidaje da dama sannan suka yi awon gaba da kayan masarufi (abinci). Kansilan gundugumar Kerawa, Malam Dayyabu Kerawa ya tabbatarda aukuwar lamarin ga wakilin Daily Trust kuma ya kara da cewa an burne mutum 51 da suka rasa rayukansu da misalin karfe 4 : 00 ma yamma.