fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Tag: Rose Oko

Sanatar Najeriya ta mutu a Ingila

Sanatar Najeriya ta mutu a Ingila

Siyasa
Sanata daga jihar Cross Rivers, Rose Oko ta mutu. 'Yar kimanin shekaru 63 ta mutune a kasar Ingila kamar yanda Rahotanni suka bayyana.   Kamin mutuwarta, Rose ce shugabar Kwamitin kasuwanci da zuba jari ta majalisar.   Ta kuma taba zama a majalisar wakilai ta tarayya.