fbpx
Monday, October 26
Shadow

Tag: Rotimi Amaechi

A watan Janairun 2021 shugaba Buhari zai bude titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan>>Rotimi Amaechi

A watan Janairun 2021 shugaba Buhari zai bude titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan>>Rotimi Amaechi

Siyasa
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da watan Janairu na 2021 idan Allah ya kaimu ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai bude titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan.   Amaechi ya bayyana hakane yayin ziyarar gani da ido da ya kai wajan aikin gina titin jirgin kasar. Yace 'yan Kwangilar dake aikin suna kokari sosai.   Ya bayyana cewa duk Najeriya babu aiki me kyau irin wannan. Ministan ya kuma bayyana cewa sun samu hadin kai daga wajan mazauna yankunan da ake aikin.
Na hannun damar Amaechi ya barshi ya koma PDP

Na hannun damar Amaechi ya barshi ya koma PDP

Siyasa
Tsohon kwamishinan Lafiya na jihar Rivers a mulkin Rotimi Amaechi,  Dr. Sampson Parker ya fice daga jam'iyyar APC zuwa PDP.   Parker yayi tare da Amaechi tsawon shekaru 15 sannan kuma ya zama kwamishinan lafiya tsawon shekaru 8. Ya tabbatar da komawarsa PDP a karamar hujumar Okrika ta jihar a jiya, Asabar. Yace yayi kuskuren bin Rotimi Amaechi zuwa APC amma yanzu ya koma gidansa na da watau PDP.
Zan yi murabus idan Amaechi ya ambaci abu daya da ya yi wa jihar Ribas a matsayin minista>>Gwamna Wike

Zan yi murabus idan Amaechi ya ambaci abu daya da ya yi wa jihar Ribas a matsayin minista>>Gwamna Wike

Siyasa
Nyesom Wike, gwamnan jihar Ribas, ya kalubalanci Rotimi Amaechi, Ministan Sufuri, da ya ambaci irin gudummawar da ya ba jihar a matsayin sa na minista. Wike, wanda ya yi magana a ranar Litinin a wata hira da gidan talabijin na AIT, ya ce zai yi murabus nan take a matsayin gwamna idan Amaechi, wanda ya gabace shi, zai ambaci nasara daya kawai. Gwamnan ya jefa kalubalen ne yayin da yake mai da martani kan ikirarin Amaechi na cewa yana daya daga cikin mafi kyawun gwamnonin da jihar ta taba yi. Da yake magana a ranar Lahadi a jana’izar Adolphus Karibi-Whyte, tsohon alkalin kotun koli, Amaechi ya koka da karuwar rashin tsaro, munanan hanyoyi da tursasa bangaren shari’a a jihar.
Za’a kammala ginin jami’ar Sufuri ta Daura nan da watan Satumba na 2021>>Amaechi

Za’a kammala ginin jami’ar Sufuri ta Daura nan da watan Satumba na 2021>>Amaechi

Uncategorized
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da watan Satumba na shekarar 2022 ne kamfanin kasar China na CCECC zai kammala aikin ginin Jami'ar Sufuri da za'a yi a Daura.   Ya bayyana hakane a yayin da yakai ziyara wajan ginin jami'ar a garin Daura dake jihar Katsina. Amaechi ya bayyana cewa, kamfanin ya samu amincewar gwamnatin jihar wajan ginin sannan kuma nan da watan Satumba zai fara ginin. Yace yana tsammanin nan da watan Satumba na shekarar 2021 za'a kammala ginin jami'ar.
Mutane 20,000 Ne Suka Samu Aiki A Aikin Samar Da Hanyar Jirgin Kasa Na Legas Zuwa Ibadan>>Ministan Sufuri, Amaechi

Mutane 20,000 Ne Suka Samu Aiki A Aikin Samar Da Hanyar Jirgin Kasa Na Legas Zuwa Ibadan>>Ministan Sufuri, Amaechi

Siyasa
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, fiye da mutum 20,000 suka amfana da ayyuka daban daban a aikin samar da hanyar jirgin kasa da ake yi daga Legas zuwa Ibadan. A ranar Litinin ne Amaechi ya bayana haka a sanarwa daya rabawa manema labarai, ya ce haka na daga cikin yarjejeniyar da aka kulla na samar da ‘yan kasa wajen gudanar da aiki, yana kuma daga cikin bashin Dala biliyan 1.6 da Nijeriya ta karbo daga kasar Chana. Minista Amaechi na mayar da martani ne a zaman bin ba’asi da kwamitin majalisar wakilai take yi inda ta nuna damuwa na karancin ‘yan Nijeriya a harkar aikin samar da jirgin kasan da ake yi. Ya ce, “Akwai ma’aikata fiye da 20,000 da aka dauka don gudanar da aikin kuma mutum 560 ne kawai yan kasar Chana daga cikinsu. “Yawancin kayan aikin da ake
Kar Ku Tsorata, Najeriya Ta Riga Ta Fara Biya Rancen Bashin Kasar China>>Amaechi

Kar Ku Tsorata, Najeriya Ta Riga Ta Fara Biya Rancen Bashin Kasar China>>Amaechi

Siyasa
Ministan sufuri, Mista Rotimi Amaechi, ya ce Najeriya ta riga ta fara biya bashin China. Amaechi ya bayyana hakan ne a lokacin da ya bayyana a wani shirin talabijin (Demokiradiyya Yau) da aka watsa a AIT ranar Asabar. Majalisan wakilai ta kira Ameachi da wasu kan kwangilar layin dogo wanda kasar Sin ta bada dala miliyan 500 don ginawa. Sin ta ba da rancen bashi ga Afirka Ya ce, daga cikin dala miliyan 500 da gwamnatin tarayya ta dauka don gina layin dogo tsakanin Abuja da Kaduna, an biya dala miliyan 96, ya kara da cewa Najeriya na da ikon biyan duk rancen Sin. Muna biyan bashin. "Najeriya ta rigaya ta fara biya sannan dala miliyan 500 ba mu muka karba ba, Shugaba Goodluck Jonathan ne ya karbi a lokacin mulkin shi kuma wannan magana tana nan," in ji shi
A dakatar da Tonon Asiri da Bincike kan basukan da Najeriya ta ciwo in ba haka ba kasashe zasu daina bamu bashi>>Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi

A dakatar da Tonon Asiri da Bincike kan basukan da Najeriya ta ciwo in ba haka ba kasashe zasu daina bamu bashi>>Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi

Siyasa
Ministan Harkokin Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa binciken tulin basukan da Gwamnatin Tarayya ta ciwo, wanda ake yi a Majalisar Tarayya, zai iya jefa shakku ga kasashen waje su daina bai wa kasar nan basukan da suka yi alkawarin kara narka mata. Amaechi ya yi wannan furucin a gaban mambobin Kwamitin Duba Yarjejeniya tsakanin gwamnati da wasu kamfanonin bayar da rance ko zuba a jari da kuma gudanar da ayyukan kwangiloli. Ministan ya ce shi dai ya na goyon bayan a dage binciken da ake yi, domin idan aka ci gaba fa to manyan masana’antun zuba jari za su yi fargabar sakar wa Najeriya dimbin basukan da za su bayar nan ba da dadewa ba. Ya kara da cewa aikin karasa titin jirgin kasa daga Lagos zuwa Ibadan har Kano zai samu cikas idan aka hana Najeriya wannan bashi. Sai y
Gwamna El-Rufa’i, Tinubu da Amaechi na gasar samun karfin iko a APC saboda zaben 2023

Gwamna El-Rufa’i, Tinubu da Amaechi na gasar samun karfin iko a APC saboda zaben 2023

Siyasa
Biyo bayan ruguje Majalisar zartaswa ta jam'iyyar APC da tsohon shugaban jam'iyyar,  Adams Oshiomhole ke jagoranta, wasu jigo a jam'iyyar sun fara komawa teburin shawara dan samun karfin iko a jam'iyyar a shirin da sukewa zaben 2023.   Tinunu dai shine mutum na farko da ake ganin wannan sauyata juyata tafi tabawa inda Adams Oshiomhole na hannun damarsa ne amma a yanzu da ya rasa shugabancin jam'iyyar,  dole a sake sabo  lale. Wani na hannun damarsa ya bayyana cewa cire Oshiomhole ya tabasu dan haka dole su sake sabon lale nan da shekarar 2023 inda yace suna da sauran shekaru 2 dan haka shugaban nasu ba zai fara fada da shugaban kasa ba. Yace amma sun so a bar Oshiomhole ya kammala mulkinsa kamin tsigeshi.   Yace Tinubu dan siyasane me wayau dan haka ba zai yi g