
Sadio Mane ya zamo dan wasan Liverpool na biyar daya ci mata kwallaye 50 a filin Anfield, yayin da Liverpool ta lallasa Burnley daci 2-0
Sadio Mane ya zamo dan wasan Liverpool na biyar da yaci mata kwallaye 50 a filin tana Anfield, bayan Robbie Fowler, Steven Gerrard, Michael Owen da kuma Mohammed Salah.
Mane yaci kwallon tashi ne da taimakon Trent Alexander Arnold wanda ya kasance karo na tara kenan daya taimakawa Mane wurin cin kwallo, bayan Diogo Jota ya fara ciwa Liverpool kwallo a wasan.
Yayin da shi kuma Virgil Van Dijk ya bugawa Liverpool wasannin gida 48 kuma yaci gabaya wasannin, inda ya zamo dan wasa na biyu daya buga wasannin gida masu yawa a kungiya guda a gasar Firimiya ba tare da shan kashi ba, tun bayan Lee Sharpe da yaci 58 da Manchester United.
Liverpool 2-0 Burnley: Sadio Mane has become the fifth Liverpool player to score 50 Premier League goals at Anfield
Sadio Mane has become the fifth L...