fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tag: sakarci

Nazir Ahmad ya samu karuwa”idan namijine a sakamai Buhari, idan macece a sakamata Buhariyya”

Nazir Ahmad ya samu karuwa”idan namijine a sakamai Buhari, idan macece a sakamata Buhariyya”

Uncategorized
Tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, Sarkin waka ya samu karuwar diya mace, Muna tayashi murna da fatan Allah ya rayata rayuwa me albarka, abokin aikinshi Nazifi Asnanic ya tayashi murna sannan yace yana neman alfarmar idan namijine a sakamishi Buhari idan kuma macece a sakamata Buhariyya. Saidai Nazir ya mayarwa da Nazifi amsar cewa dadai namijinne da zai iya saka mishi buhari, amma buhariyya tutafa kenan.
Wannan hoton ya dau hankula

Wannan hoton ya dau hankula

Uncategorized
A tallar da take yiwa kamfanin lemun Fru Fru, Maryam Yahaya tana saka hotunan masoyanta da suka sayi lemun, kuma sukayi wani abin birgewa lokacin da suke shanshi, wannn hoton na sama na daya daga cikin hotunan da suka dauki hankulan jama'a a wannan gasa, ya sayo lemun yana sha kuma gashi cikin robar jarirai ana mai wanka...
Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Hotunan Dino Melaye yana dariya sunja hankulan mutane

Uncategorized
Sanatannan me abubuwan daukar hankali daya fito.daga jihar Kogi, wato Dino melaye ya saka wasu hotuna wanda yake dariya a shafinshi na sada zumunta, hotunan sunja hankulan mutane inda wasu suka rika cewa a shekarunshi da kuma matsayin da shugaban al'umma ba kwalliya da abu irin na wasan yara ya kamata ya rika nunawa mutane ba, kamata yayi ya rika nuna abubuwan cigaba daya kawowa al'ummarshi. Karin hotuna.

A kasar yurugai shan tabar wiwi ba laifi bane

Uncategorized
Uruguay ta zama kasa ta farko a duniya da ke nomawa da sayar da tabar wiwi a dokance don nishadi. Tun da farkon safiyar Laraba ne mutane suka kafa layuka a gaban kantunan sayar da magunguna guda 16 da ke da izinin sayar da wiwi. Kuma da tsakar rana ne tabar ta kare a akalla daya daga ciki kantunan. Don hana wiwin shiga hannun masu yawon shakatawa, 'yan kasar Uruaguay ne kadai da suka haura shekara 18 ka iya yin rijista don saye. Ta hanyar amfani da shaidar zanen yatsu, mutum na iya sayen sama da gram 40 duk wata don yin bushi. Ana sayar da nau'i biyu na tabar ta wiwi, duka na kunshe da sinadarin THC (tetrahydrocannabinol) wani kwakkwaran mahadi da ke sa kai ya yi caji. Manufar wannan sauyi ita ce rage fataucin tabar. Masu aikowa BBC rahotanni sun ce kasashen Latin Amurka na k...