fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tag: Sallar Juma’a

Bidiyo da Hotuna: Yanda Wasu suka yi Sallar Juma’a a tsaye wasu kuma suka hakura da sallar a Masallacin Dahiru Bauchi Kaduna Saboda Ruwan Sama

Bidiyo da Hotuna: Yanda Wasu suka yi Sallar Juma’a a tsaye wasu kuma suka hakura da sallar a Masallacin Dahiru Bauchi Kaduna Saboda Ruwan Sama

Uncategorized
A yau, 28 ga watan 8 shekarar 2020 ne tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya jagoranci sallah a masallacin Dahiru Bauchi dake Tudun Wada, Kaduna.   Tun kamin a fara Sallah ruwan sama ya tsuge inda mutane dake zaune a cikin sahu suna jira a Fara Sallah, wasu suka tashi suka ruga cikin barandu da inda ake Alwala. Hutudole ya ruwaito muku cewa dalilin hakane aka matsu da yawa, ba masaka tsinke.   A haka aka tayar da Sallar saidai wasu saboda Rashin rashin isashshen wuri sun yi Sallah a tsaye yayin da wasu kuma suka hakura da Sallar. Kalli bidiyon a kasa. https://youtu.be/OyMCx9XG6dA    
Hotuna: Bayan kwashe makwanni ba’ayi Sallar Juma’a ba a yau anyi Sallar Juma’a a Abuja

Hotuna: Bayan kwashe makwanni ba’ayi Sallar Juma’a ba a yau anyi Sallar Juma’a a Abuja

Uncategorized
Mazauna babban birnin tarayya, Abuja a yau,Juma'a sun gudanar da Sallar Juma'a ta farko bayan kwashe lokaci me tsawo ba tare da yin sallar ba Saboda Annobar Coronavirus.   Masallatan sun yi amfani da abin rufe hanci da baki lokacin sallar kamar yanda hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ya bayyana. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1268892436685873154?s=19 Hakaman BBChausa ta ruwaito hotunan yanda aka gudanar da sallar Juma'a a masallacin Zone 3 dake Wuce Abuja. https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10158653068552608&id=236659822607 Gwamnatin tarayya dai ta bada damar bude guraren ibada amma ta yi gargadin cewa a kiyaye dokokin data saka ko kuma ta sake kulle guraren ibadar.