fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: sani musa danja

Sani Musa Danja da Mansurah Isah na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu, Khadija

Sani Musa Danja da Mansurah Isah na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu, Khadija

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa kuma Mawaki, Sani Musa Danja da Matarsa, Mansurah Isah  sun yi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsu, Khadija, Iman.   A sakon da ya sama a shafinsa na sada zumunta, Sani Musa Danja ya bayyana cewa, Yanaiwa diyar taya fatan Alkhairi da Nasarar Rayuwa. https://www.instagram.com/p/CHMoOouLQBd/?igshid=x48hab5ted82 Itama Mansurah Isa ta bayyana diyartata a matsayin wadda bata da Hayaniya. Ta mata fatan Allah ya rayata ya kuma bata miji na gari wanda zai nuna mata soyayya ta gaskiya idan lokaci yayi. https://www.instagram.com/p/CHL_chHM7WI/?igshid=1mrrbegaqufyn
“Bazan iya cewa ina sonkaba”>>Mansurah ta gayawa mijinta, Danja

“Bazan iya cewa ina sonkaba”>>Mansurah ta gayawa mijinta, Danja

Uncategorized
Jarumin fim din hausa da turanci kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan rike da danshi a wannan hoton nasu da yayi kyau sosai. Matarshi mansurah Isah ce ta saka hoton a shafinta na Sada Zumunta, ta kuma rubuta cewa "bazata iya cewa tana sonshiba, domin tana gayawa mutane da yawa tana Sonsu, shi yafi karfin so, shi zuciyartane, dadai sauran kalaman soyayya". Mansurah da Danja, Allah ya kara dankon soyayya.