
Yau za’a yi bikin nadin sarkin Zazzau, Me martaba Ahmad Bamalli
A yaune in Allah ya yadda za'a yi bikin Nadin sarautar Ambasada, Ahmad Bamalli a matsayin sarkin Zazzau na 19.
Za'a yi bikinne a Muhammadu Aminu Square dake Zaria inda Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zai baiwa sarkin sandar Girma.
Alhaji Ja'afaru sani, Kwamishinan kananan hukumomi da masarautun gargajiya ne yayi wannan kiran.
Ya kuma yi kira ga mutane su fito kwai da kwarkwata wajan wannan biki.
Ambassador Ahmad Bamalli. the 19th Emir of Zazzau in Kaduna state will be officially installed today in Zaria.
The ceremony will hold at the Muhammadu Aminu Square, Race Course, GRA Zaria, with Governor Nasir El-Rufai presenting Bamalli with staff of office.
The Kaduna State government has urged residents of the state to turn out en ma...